Ma’aikatar harkokin cikin gidan kasar ta sanar da cewa, wata mummunar girgizar kasa da ta afku a tsakiyar kasar Morocco a daren Juma’a ta yi sanadin mutuwar mutane akalla 1,037. Girgizar kasa mai karfin awo 6.8 ta afku a tsaunukan High Atlas na kasar Maroko da yammacin jiya Juma’a. Wani …
Read More »Gwamna Dikko Radda Ya Rattaba Hannu A Kan Karin Kasafin Kudin 2023
Daga Imrana Abdullahi A wani mataki na nuna jajircewar gwamnatin jihar Katsina wajen kyautata rayuwar al’ummarta da kuma kudurinta na samar da yanayi mai inganci da wadata ga kowa da kowa, Gwamna Dikko Umar Radda ya sanya hannu kan karin kasafin kudin shekarar 2023 domin ya zama doka. Majalisar dokokin …
Read More »Sanata Katung Ya Yi Allah Wadai Da Harin Da Aka Kai Gidan Cocin Katolika A Fadar Kamantan
Sanata mai wakiltar yankin Kaduna ta Kudu Sunday Marshal Katung (PDP-Kaduna ta Kudu) ya yi Allah wadai da harin da aka kai gidan limamin cocin Katolika da ke Fadan Kamanton a karamar hukumar Zangon Kataf a jihar Kaduna. ‘Yan bindigar sun kai farmaki gidan limamin cocin, Rabaran.Fr. Emmanuel Okolo a …
Read More »JAMI’AN TSARO SUN FARA SINTIRI A MANYAN HANYOYI A ZAMFARA
Daga Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Zamfara ta ɗauki matakin zuba jami’an tsaro a manyan hanyoyin da ke fuskantar barazanar ‘yan bindiga. Idan ba a manta ba, a zaman Majalisar Tsaro ta Jihar Zamfara wanda aka gudanar makon da ya gabata, Gwamna Dauda Lawal ya yi ƙorafi ga shugabannin ɓangarorin tsaro …
Read More »Ta Yi Barazanar Sake Yi Wa Mijinta kaciya
A kokarin kare lafiya da kuma ceton ransa Wani mutum mai suna Malam Ali da ke zaune a birnin Kano ya garzaya Kotun Addinin Musulunci da ka Rijiya Lemo tare shaidawa kotun cewa matarsa ta yi masa barazanar za ta sake yi mashi kaciya. Akan haka ya …
Read More »Naira Miliyan 4.5 Ne Kudin Ajiyar Aikin Hajjin Badi
Daga Imrana Andullahi Hukumar Alhazai ta tarayyar Najeriya ta sanar da kudin ajiya ga masu niyyar zuwa aikin Hajjin badi da suka kai naira miliyan Hudu da rabi (4.5) da maniyyaci sai iya biya a asusun gata da ake ajiye kudin kafin sanar da ainihin kudin da za a biya …
Read More »Ina Daukar Nauyin Karatun Yara Da Yawa – Auwal Yaro mai kyau
…Muna kuma taimakawa matasa su dogara da kansu ta hanyar sana’a Daga Imrana Abdullahi Honarabul Auwal Yahaya Yahaya ake yi wa lakabi da yaro mai kyau, da ke wakiltar mazabar Unguwar Sanusi cikin karamar hukumar Kaduna ta Kudu ya bayyana cewa a kullum yana Son ya bar abin da za …
Read More »Babban Hafsan Sojojin Najeriya Ya Shawarci Kungiyar Kiristoci Ta CAN Da Su Yi Kira Kan Zaman Lafiya Da Hadin Kan Juna
Babban Hafsan Sojojin kasa na Najeriya Janar Christopher Gwabin Musa ya shawarci masu yin wa’azi a Najeriya da su rika yin kira ga zaman lafiya a lokacin wa’azinsu a cikin Cocina da kuma dukkan shirye shiryen da suke Gabatarwa jama’a. Shugaban sojojin ya yi wannan kiran ne a lokacin da …
Read More »Yajin Aiki Ne Ya Haifar Da Matsalar Wutar Lantarkin Da Ake Fama A Yanzu – Kamfanin Lantarki Na Shiyyar Kaduna
Daga Imrana Abdullahi A cikin wata sanarwar da ya fitar kamfanin rarraba hasken wutar lantarki shiyyar Kaduna ya sanar cewa matsalar rashin wutar lantarkin da ake fama da shi a safiyar yau dinnan ya samo asali ne daga yajin aikin da yayan kungiyar kwadago da kuma sauran …
Read More »“Dalilin Da Ya Sa Na Zabi Yar’Aduwa A Matsayin Magajina” – Obasanjo
Daga Imrana Abdullahi Tsohon shugaban kasar tarayyar Najeriya Olusegun Obasanjo ya bayyana dalilin da ya sa ya zabi tsohon shugaban kasa, Marigayi Alhaji Umar Musa ‘Yar’Adua a matsayin magajinsa duk da ya san cewa ba shi da lafiya. Tsohon shugaban kasar a wata hira da ya yi da jaridar Yanar …
Read More »