Home / Labarai (page 50)

Labarai

A Gaggauce An Kama Kasurgumin Mai Sata Da Kashe Mutane

Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin jami’an tsaron tarayyar Najeriya na ganin sun magance dukkan matsalar tsaron da ake fama da ita na satar jama’a domin karbar kudin fansa da kuma satar Dabbobi wanda duk hakan ke yin sanadiyyar salwantar Dukiya da rayukan jama’a, a halin yanzu rahotannin da muke samu …

Read More »

Bamu Da Murya Daya – Dokta Nura Khalid

  Mustapha Imrana Abdullahi Wani Malamin addinin musulunci a tarayyar Najeriya mai suna Dokta Nura Khalid, ya bayyana rashin samun hadin kai a tsakanin malaman addinin Islama a matsayin babbar matsalar da ke addabar harkar Koyar da addinin musulunci a kasar. Nura Khalid ya bayyana hakan ne a lokacin da …

Read More »

Buhari Ya Cire Ministan Noma Da Wutar Lantarki

Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin Shugaba Muhammadu Buhari na ganin al’amura sun inganta a fadin tarayyar Najeriya ya sauke ministoci biyu na ma’aikatun Noma Sabo Nanono da kuma na Lantarki Sale Mamman. Bayanin hakan na kunshe na kunshe ne a cikin wata sanarwa da kakakin shugaban Najeriya, Femi Adesina ya …

Read More »

Yan bindiga Sun Kashe Dan Sanata Bala Na’allah

Mustapha Imrana Abdullahi Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya ta ce wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kashe Kyaftin Abdulkarin Bala Ibn Na’allah babban ɗa ga Sanatan. Cikin wata tattaunawa da ya yi da BBC kakakin rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ASP Muhammad Jalige, ya …

Read More »

Jama’a Su Nemi Makamin Kare Kansu

Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya yi kira ga jama’ar Jihar da su samu makamin da za su kare kawunansu daga garin yan bindiga na babu gaura ba dalili da ke neman zama ruwan Dare a duk fadin Jihar. Gwamna Masari ya bayyana hakan ne …

Read More »