Home / Labarai (page 22)

Labarai

Minista Hannatu Musawa Ta Kaiwa Ganduje Ziyarar Girmamawa

Daga Imrana Abdullahi A kokarin ta na ganin a koda yaushe ta girmama iyaye, shugabanni da dukkan daukacin magabata sabuwar ministar al’adu da kirkirar al’amuran tattalin arzikin kasa domin amfanin jama’a, Barista Hannatu Musa Musawa ta kaiwa shugaban jam’iyyar APC na kasa Dokta Abdullahi Umar Ganduje ziyarar bangirma a gidansa …

Read More »

Burina Ciyar Da Duniya Abinci. – Ibrahim Nyauri Buba 

Daga Imrana Abdullahi Tsohon mai shari’a Ibrahim Nyauri Buba,Walin Mambilla,Turaki Gashaka na masarautar ƙaramar hukumar Sardauna ta Jihar Taraba, kuma Majidaɗin matasan Arewa, ya ce duba da halin da ake ciki a ƙasa,burinsa shi ne ya ciyar da duniya da abinci ba kawai ƙasa Nijeriya ba. Ibrahim Nyauri Buba,ya bayyana …

Read More »

BAMU AMINCE NAJERIYA TA YAKI NIJAR BA – BUGAJE

Daga Imrana Andullahi Dokta Usman Bugaje ya bayyana cewa abin da ake son yi ga kasar Nijar da sunan ECOWAS ba komai ba ne illa kasashen Faransa da Amurka kawai. Dokta Bugaje ya ce kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afirka ta ECOWAS ta rasa shugabanni nagari ne kawai har hakan …

Read More »

An Ba Kwamishinonin Sakkwato 25 Wuraren Aiki 

…Za Mu Sake Gina Jihar Sakkwato, inji Gwamna Aliyu Daga Imrana Abdullahi Da S Adamu, Sokoto Sabbin kwamishinonin da aka nada a Jihar Sokkwato a halin yanzu gwamnan jihar Dokta Ahmed Aliyu ne ya rantsar da su tare da ba su mukamai domin daukar nauyin da ya rataya a wuyansu …

Read More »