Bashir Bello majalisar Abuja Honarabul Bello Hassan Shinkafi dan majalisar wakilai ne ta tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Shinkafi da Zurmi a majalisar wakilai ya bayyana irin abin da ya faru a garin Magarya da cewa abin takaici ne da aka kashe yan Sandan Najeriya har guda Bakwai. Bello …
Read More »Muna Son A Lalubo Hanyoyin Warware Matsalar Tsaro A Najeriya – Sada Soli
Bashir Bello Majalisar Abuja Honarabul Sada Soli dan majalisar wakilai ta tarayya ne mai wakiltar kananan hukumomin Jibiya da Kaita a Jihar Katsina ya bayyana cewa suna son a lalubo hanyoyin warware batun matsalar tsaron da ke addabar yankin Arewa maso Yamma a tarayyar Najeriya sakamakon irin yadda ake yin …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Yaba wa Takwaransa Na Sakkwato Bisa Samar Da Ayyuka
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya yaba wa takwaran sa na jihar Sakkwaro, Dokta Ahmed Aliyu bisa ƙara samar da guraben ayyukan yi ga al’ummar Jihar Sakkwato, musamman matasa. A ranar Larabar da ta gabata ne Gwamna Lawal ya jagoranci ƙaddamar da rabon wasu babura da A Daidai Sahu …
Read More »KADCCIMA Is Concerned About NLC, TUC Indefinite Strike
The leadership of Kaduna Chamber of Commerce, Industry, Mines and Agriculture (KADCCIMA) is deeply concerned with the joint address and declaration by the leadership of the Nigerian Labour Congress (NLC) and the Trade Union Congress (TUC) on indefinite strike over the inconclusive meeting with the Federal Government Team on acceptable …
Read More »Ayyukan Samun Mafita A Jihar Zamfara Na Samun Nasara – Gwamna Dauda Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada cewa ayyukan samar wa al’umma mafita da gwamnatinsa ke yi na samun tagomashi sosai, kuma an samu gagarumin sakamako cikin shekara guda. Gwamnan ya ƙaddamar da manyan ayyuka a Ƙananan Hukumomi takwas, wanda aka fara a Ƙaramar Hukumar Gummi a ranar Lahadi, 27 …
Read More »Muna Fata Allah Ya Inganta Najeriya – Sanata Kawu Sumaila
Bashir Bello Majalisa Abuja Sanata Abdultahman Kawu Sumai’la ya bayyana bukatar da ake da ita ga yan Najeriya da su rika Sanya kishin kasa da tsoron Allah a cikin zukaransu a wajen aiwatar da dukkan komai da nufin ci gaban kasa da kowa ke bukata. Sanata Kawu Sumai’la ya bayyana …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Kaddamar Da Manyan Ayyuka A Bakura Da Maradun
A ci gaba da gudanar da bukukuwan cika shekara ɗaya a karagar mulkin jihar Zamfara, ranar Litinin ne Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da wasu manyan ayyuka guda biyu a Ƙananan Hukumomin Bakura da Maradun da ke yankin Zamfara ta Yamma. Ƙaddamarwar na ɗaya daga cikin manyan ayyukan da Gwamnatin …
Read More »Shekara Ɗaya A Ofis: Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Muhimman Ayyuka A Wasu Ƙananan Hukumomin Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da wasu muhimman ayyuka a Ƙananan Hukumomin Gummi, Bukkuyum da Maru. Gwamnatin jihar ta zayyana jerin ayyuka da aka fi sani da ‘Ayyukan Ceto Zamfara’ don tunawa da shekara ɗaya na gwamnatin Dauda Lawal a kan mulki. A wata sanarwa da mai …
Read More »TSARO A ZAMFARA: JADAWALIN IRIN ƘOƘARIN DA GWAMNA DAUDA LAWAL YA YI CIKIN SHEKARA ƊAYA
Daga Suleiman Bala Idris Mayu 29, 2023 A wannan rana ne aka rantsar da Dauda Lawal a matsayin Gwamnan Jihar Zamfara Yuni 1, 2023 A wannan rana, Gwamna Dauda Lawal a matsayin sabon gwamna, ya amshi rahoton halin da ake ciki daga shugabannin ɓangarorin tsaro na Jihar Zamfara. Yuni …
Read More »RIKICIN MASARAUTA : KUNGIYOYIN SAMARI A KANO SUN YI JERIN GWANO CIKIN LUMANA DA ADDU’O’I DAN ROKON GWAMNATIN KANO DA TA BI DOKA
Abdullahi Hayin Fago Wasu kungiyoyin samari karkashin Youth for Peace Initiative (YOPI) sun yi kira ga gwamnatin jihar Kano da ta yi gaggawar girmama umarnin kotun da ta ce sauke Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ba a yi shi bisa daidai ba. Sun ce zaman lafiya na tabbata …
Read More »