Home / Labarai (page 2)

Labarai

An Yi Kira Ga Gwamnatin Jihar Zamfara

Wani fitaccen dan siyasa da ke karamar hukumar Talatar Mafara a Jihar Zamfara Honarabul Bashir Nafaru, ya yi kira ga Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin Dokta Dauda Lawal ta hanzarta daukar matakin da ya dace a kan hanyar Gusau Zuwa Talatar Mafara da ta koma kamar Sambiza. “Hakika muna yin …

Read More »

Jam’iyar PDP A Jahar Sakkwato Ta Yi Dacen Jagora

A yau 18 ga watan Ramadan Maigirma jagoran Jam’iyar PDP a jahar Sokoto,  Sanata Aminu Waziri Tambuwal Mutawallen Sokoto,  zai jagoranci buda baki a gidansa dake Kontagora Road a cikin garin Sokoto, inda a kalla aka gayyaci sama da mutum 1000. Haka ma Maigirma sanata zai raba kayayki ga magoyan …

Read More »