Bayanan da muke samu daga Jihar Zamfara na cewa Sanatan yankin Zamfara ta Yamma a majalisar Dattawan Najeriya Sanata Abdul’Aziz Yari Abubakar ( Shettiman Zamfara) shugaban kwamitin kula da harkokin ruwa a majalisar. ya baiwa Shuwagabannin Jam’iyyar APC da Magoya bayan Jam’iyyar tare da Kungiyoyin Addinin Musulunci da kuma Kungiyoyi …
Read More »An Karyata Jita Jitar Matawalle Yaba Yan bindiga Tallafin Abinci
Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi ya Karyata jita- jitar da ake yadawa wai cewa Tsohon Gwamna kuma ministan kasa a ma’aikatar tsaro Dokta Muhammad Bello Matawalle ya baya yan Ta’adda tallafi a Jihar Zamfara. Ta yaya “shi da ba Gwamna ba zai bayar da tallafi ga yan bindiga? “Muna yin …
Read More »Ba Mu Ciwo Bashin Naira Biliyan 14.26 Ba – Gwamna Dauda Lawal
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa ba ta ciwo bashin kuɗi Naira Biliyan 14.26 ba, sai dai wani ɓangare na bashin Naira Biliyan 20 wanda gwamnatin da ta shuɗe ta ciwo. A wata sanarwa da mai magana da yawun Gwamnan Zamfara, Sulaiman Bala Idris, ya fitar, ya bayyana cewa ba …
Read More »Jam’iyar PDP A Jahar Sakkwato Ta Yi Dacen Jagora
A yau 18 ga watan Ramadan Maigirma jagoran Jam’iyar PDP a jahar Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal Mutawallen Sokoto, zai jagoranci buda baki a gidansa dake Kontagora Road a cikin garin Sokoto, inda a kalla aka gayyaci sama da mutum 1000. Haka ma Maigirma sanata zai raba kayayki ga magoyan …
Read More »Muna Bukatar A Kammala Ayyukan Madatsun Ruwa A Jihar Zamfara – Dauda Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya buƙaci Gwamnatin Tarayya da ta ƙara ƙaimi wajen ɗaukar nauyi tare da kammala ayyukan madatsun ruwa da ake yi a jihar. Gwamnan ya yi kira a ranar Talata yayin ziyarar aiki da ya kai wa Ministan Albarkatun Ruwa da Tsaftar Muhalli, Injiniya Farfesa Joseph …
Read More »Gwamnan Zamfara Ya Gana Da Shugaban Kasa A Game Da Karuwar Hare Haren Yan Bindiga
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya gana da Shugaban Ƙasa Bola Tinubu domin tattaunawa kan yadda ake samun ƙaruwar hare-haren ’yan bindiga da matsalolin tsaro a jihar. An gudanar da ganawar ne a ranar Talata cikin sirri a ofishin shugaban ƙasa da ke fadar Aso Rock Villa, Abuja. A wata …
Read More »Muna Bukatar Karin Sojoji A Jihar Zamfara – Gwamna Dauda Lawal
A kokarin Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamnan jihar Dauda Lawal ya yi kira da a ƙara yawan sojojin da a ka tura Jihar. A ranar Litinin ɗin nan ne Gwamnan ya ziyarci Babban Hafsan Tsaron Ƙasa, Janar Christopher Gwabin Musa, a Hedikwatar tsaro da ke Abuja. A wata sanarwa …
Read More »Dimokuradiyyar Najeriya Na Cikin Matsala – Dokta Usman Bugaje
…Yan Najeriya Sai Sun Tashi Tsaye Daga Imrana Abdullahi Jagoran kungiyar yan Arewa domin tabbatar da kyakkyawan shugabanci “Arewa movement for good Governance” Dokta Usman Bugaje ya bayyana Dimokuradiyya a matsayin wadda take a cikin mummunar matsala. Dokta Usman Bugaje ya bayyana hakan ne a wajen wani taron manema …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Ba Ma’aikatan Jihar Zamfara Kudin Hutu A Matsayin Garabasa
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya amince da biyan ma’aikatan Jihar kuɗaɗen su na hutu a matsayin wata garaɓasa ta musamman albarkacin watan Ramadan. A ranar Laraba ne ma’aikatan gwamnatin Jihar da na Ƙananan Hukumomi a Zamfara suka fara karɓar kuɗaɗen hutu. A cikin wata sanarwa da mai magana da …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Sanya Hannu A Kan Dokar Hana Sayar Da Biredin Da Ba Takardar Shaidar Inda Aka Yi Shi
A kokarin tsare lafiyar jama’arsa Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya sanya hannu a kan dokar da ta haramta sayar da biredin da ba a liƙa takardar shaidar inda ake yin sa ba, tare da jigilar sa a buhu. Haka kuma an haramta sayar da man fetur fiye da lita …
Read More »