Ziyarar Da Na Kaiwa Wamakko Babu Wata Dangantaka Da Siyasa – Inji Bafarawa Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Dalhatu Bafarawa ya bayyana cewa ziyarar da ya kai wa Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko, shugaba a Jam’iyyar APC a Sakkwato, a kwanan nan bashi da nasaba da siyasa, saboda haka shi yana …
Read More »Da Gaskiyar A’isha Buhari
Daga Imrana Abdullahi Kamar yadda muke karantawa a wadansu jaridun yanar Gizo da kuma shafukan jama’a da dama na dandalin Sada zumunta cewa an ji harbi a wani wuri a fadar shugaban tarayyar Nijeriya, har muka karanta cewa fadar na fadin cewa abin da ya faru ba wani babban lamari …
Read More »Dokta Garba Dantutture ya yi tuntubbe
A ‘yan kwanakin nan wasu faya-fayan bayanai da Dokta Garba Isiyaku Dantuture, Magatakardan Kwalejin Horas da Mallamai ta Tarayya (FCE) Katsina ya yi akan harkokun siyasa ya ke ta yawo a kafafen watsa labari na zamani. Kalaman da Dokta Garba Isiyaku ya yi sun biyo bayan wani taron karramawar da …
Read More »Magatakardan Kwalejin Ilimin Gwamnatin Tarayya Ya Yi Amfani Da Ofishinsa Wajen Daukar Aiki Ba Bisa Ka’ida Ba A Jihar Katsina
Magatakardan Kwalejin Ilimin Gwamnatin tarayya da ke Katsina Garba Isyaku Dantunture a bayyana cewa a lokacin shugabancinsa ya dauki mutane aiki ba tare da ya sansu ba sai dai uyayensu kawai ya Sani. Ya kuma ce ya dauki a kalla mutane 20 saga Jihar Gombe duk kuma bai san su …
Read More »Yakamata Babu Jinkai A Kan Munafunci, Yaudara Da Bakin Mulki – Tijjani Bambale
A koyaushe ina gaya wa mutane cewa cibiyoyin addini da dandalin siyasa ya kamata su rabu. Don haka yayin da nake fada wa mutane wannan, ni da kaina na ci gaba da kasancewa tare dasu. Bamu taba yin tunani mai zurfi game da matsayin abubuwa kamar mantuwa ko baiyane ko …
Read More »An Yi Karamar Sallah A Cikin Yanayin Ba Sabun Ba
Mustapha Imrana Abdullahi ne ya rubuta wannan Sabanin irin yadda aka saba yin bikin murnar karamar Sallah bayan kammala Azumin watan Ramadana, musamman a tarayyar Nijeriya an yi bikin ne a cikin wani yanayin da za a iya kiransa da mawuyacin hali kasancewar a wasu jihohi irin Kaduna ko taron …
Read More »