An Mayar Da Dokar Hana Fita A Kaduna Daga 6 Zuwa 6 Na Yamma Imrana Andullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru ta mayar da dokar hana fita a daukacin kananan hukumomi 23 daga karfe shida na Asuba zuwa shida na Yamma. Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana cewa ta …
Read More »KDSG relaxes curfew in all 23 LGAs, permits movement from 6am to 6pm
Kaduna State Security Update, 28th October 2020 The Kaduna State Government has reviewed curfew hours throughout the 23 LGAs of the State. From Thursday, 29th October 2020, citizens can move and pursue their lawful business from 6am to 6pm. Movement is restricted during the night-time curfew hours of 6pm …
Read More »Northerners Are United – Musa Sa’idu
The chairman of Arewa Consultative Forum ACF in the south south zone Alh musa Saidu has called on the federal government to as a matter of urgency provide palliatives to Northerners in the zone who were victims of IPOB attacks. Speaking to newsman in kaduna Alhaji Musa Saidu who …
Read More »Kungiyar Yan Jarida Reshen New Nigeria Sun Karrama Forofesa Tabari
Kungiyar Yan Jarida Reshen New Nigeria Sun Karrama Forofesa Tabari Mustapha Imrana Abdullahi Kungiyar yan jarida reshen kamfanin jaridun New Nigeria da Gaskiya Ta Fi Kwabo sun karrama babban Daraktan asibitin Barau Dikko da ke Kaduna. Kungiyar yan jaridar reshen kamfanin New Nigeria sun bayyana cewa sun ba …
Read More »Duk Abin Da Ake Yadawa Game Da Rabon Abinci Ba Gaskiya – Amako
Duk Abin Da Ake Yadawa Game Da Rabon Abinci Ba Gaskiya – Amako Mustapha Imrana Abdullahi Uwargida Steller Amako, mai ba Gwamnan Jihar Kaduna shawara a kan dangantaka da al’umma kuma Ko- dinetar rabon kayan abincin samawa marasa karfi sauki game da annobar cutar Korona ta shaidawa manema labarai cewa …
Read More »KDSG relaxes curfew in 21 LGAs, retains 24-hour curfew in Chikun, Kaduna South continues.
Kaduna State Security Update, 26th October 2020 The Kaduna State Government has accepted the recommendation of the security agencies for a significant relaxation of the curfew in 21 local government areas. However, the 24-hour curfew will continue in Chikun and Kaduna South LGAs until further notice. …
Read More »An Ci Gidajen Talbijin Uku Tarar Miliyan 9 A Nijeriya
An Ci Gidajen Talbijin Uku Tarar Miliyan 9 A Nijeriya Mustapha Imrana Abdullahi Hukumar kula da kafafen yada labarai na Talbijin NBC a tarayyar Nijeriya ta ci gidajen tarar naira miliyan Tara (9) bisa irin yadda suka yada labarai a kafafen nasu lokacin da ake zanga zangar kawo karshen jami’an …
Read More »Kiwon Kifi Zai Yi Maganin Talauci A Kasa – Ade Tunji Dr Fish
Mista Ade Tunji da ake yi wa lakabi da ( Likitan Kifi) wato masanin harkokin kiwon Kifi ya bayyana harkar kiwon kifi a matsayin lamari na yake talauci a kowane lokaci kuma a duk fadin duniya baki daya. Ade Tunji ya bayyana cewa Nijeriya za ta iya dogaro da batun …
Read More »An Kama Mutane 11 Game Da Wasoson Kaduna – Samuel Aruwan
An Kama Mutane 11 Game Da Wasoson Kaduna – Samuel Aruwan Imrana Abdullahi Kwamishinan kula da tsaro da harkokin cikin gida na Jihar Kaduna Malam Samuel Aruwan, ya bayyana cewa Gwamnati ta kama mutane Goma sha daya (11) da aka samesu da laifukan kwasar kaya. Samuel Aruwan ya ce cikin …
Read More »Fito Na Fito Da Gwamnati Bashi A Tsarin Musulunci – Shaikh Sambo Rigachikun
Fito Na Fito Da Gwamnati Bashi A Tsarin Musulunci – Shaikh Sambo Rigachikun Mustapha Imrana Abdullahi Sanannen Malamin addinin Musulunci mataimakin shugaban kungiyar Izala ta kasa bangaren Jos Shaikh Yusuf Sambo Rigachikun ya bayyana cewa ba dai dai bane yin fito na fito, Zanga Zanga ko yi wa Gwamnati tawaye. …
Read More »