Home / News (page 374)

News

Allah Ya Yi Wa Mai Kanti Baru Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Mai Kanti Baru Rasuwa Bayanan da muke samu daga tarayyar Nijeriya na cewa Allah ya yi wa tsohon shugaban kamfanin NNPC Dakta Mai Kanti Baru rasuwa. Alhaji Dakta Mai Kanti Baru kafin rasuwarsa shi ne shugaban hukumar NNPC da ya sauka kwanan nan A lokacin da …

Read More »

Har Yau Gwamnati Bata Zauna Da Mu Ba – Sakatariyar Kwadago

Har Yau Gwamnati Bata Zauna Da Mu Ba – Sakatariyar Kwadago Mustapha Imrana Abdullahi Sakatariyar Kungiyar Kwadago reshen Jihar Kaduna kuma sakatariyar kungiyar ma’aikatan da ke aiki a asibiti Uwargida Christy John Bawa, ta bayyana cewa har ya zuwa yanzu Gwamnatin Jihar Kaduna bata zauna da yayan kungiyar kwadagon Jihar …

Read More »

An Yi Karamar Sallah A Cikin Yanayin Ba Sabun Ba

 Mustapha Imrana Abdullahi ne ya rubuta wannan Sabanin irin yadda aka saba yin bikin murnar karamar Sallah bayan kammala Azumin watan Ramadana, musamman a tarayyar Nijeriya an yi bikin ne a cikin wani yanayin da za a iya kiransa da mawuyacin hali kasancewar a wasu jihohi irin Kaduna ko taron …

Read More »

An Kara Dokar Hana Fita A Kaduna Da Sati Biyu

Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna Dakta Hadiza Balarabe, ta bayyana wa al’ummar Jihar cewa ta kara Sanya dokar hana fita da sati biyu. A cikin sanarwar da ta fitar ta yi godiya ga al’ummar Jihar Kaduna bisa irin yadda suka yi biyayya a kwanaki 60 wato tsawon watanni 2 da aka …

Read More »