Home / Labarai / Farashin Kayan Amfanin Gona A Kasuwar Funtuwa, Karaye A Jihar Kano

Farashin Kayan Amfanin Gona A Kasuwar Funtuwa, Karaye A Jihar Kano

 Farashin Kayan Amfanin Gona A Kasuwar Funtuwa, Karaye A Jihar Kano

Mustapha Imrana Abdullahi
Kamar dai yadda wakilinmu ya tuntubi Manoma kuma yan kasuwa da suka je kasuwar Funtuwa domin cin kasuwa wani mai suna Malam Najibu Unguwar Buhari Makera Funtuwa ya shaida mana cewa.
Farashin buhun Masara mai cin tiya Arba’in na kaiwa naira dubu 18,300, 18,500 zuwa 19,000 ya danganta da cikar buhu da kuma kyauwun amfanin da aka zuba a ciki.
Sai buhun Dawa 17,300 zuwa 17, 500
Buhun farin Wake naira dubu 37,000, 38,500
Sai Waken Suya naira dubu 27,000 zuwa 28,500
Farashin masara dubu shatara 19000 Dawa 17500
 Farin wake35000 36000 37000 38000
 Soya beans 28500
A kasar Neja Buhun Barkono ya na kaiwa dubu Ashirin (20,000) wato buhu irin na Masara.
Sai Kaudar Tumatur wato Busasshen Tumatur ya fara ne daga naira dubu sha daya (11,000) har zuwa naira dubu 14 wannan ma ya danganta da irin kyauwunsa.

About andiya

Check Also

Majalisa Ce Ta Bambanta Dimokuradiyya Da Mulkin Karfa Karfa – Ado Doguwa

  …Sai An Ba Kananan hukumomi Yancinsu   Bashir Bello majalisar Abuja Honarabul Alhassan Ado …

Leave a Reply

Your email address will not be published.