Home / Labarai / Mahaifiyar Sminu  Alan Waka Ta Rasu 

Mahaifiyar Sminu  Alan Waka Ta Rasu 

Mustapha Imrana Abdullahi
Mahaifiyar Aminu Abubakar da aka fi Sani da Alan waka ta rasu ta na da shekaru 70 a duniya.
Mahaifiyar Alan Waka mai suna Hajiya Bilkisu Sharif Adam ta rasu ta na da shekaru 70 a duniya ta kuma bar yaya biyu da jikoki 25.
Kuma kamar yadda Aminu Alan Waka ya sanar a shafinsa na Fesbuk za a yi Jana’izarta a gobe da karfe 9:30 na safe.
Da haka ne muke yi mata addu’ar Allah ya jikanta da rahama

About andiya

Check Also

Jam’iyyar PDP Ta Taya Tsohon Gwamna Makarfi Murnar Ranar Haihuwarsa

…Sun Ce Shugaba Ne Abin Koyi,Mai Kokarin Hada Kan Al’umma Jam’iyyar PDP ta kasa ta …

Leave a Reply

Your email address will not be published.