Home / Education / Sanata Uba Sani A Cikin Shirin Yaki Da Korona

Sanata Uba Sani A Cikin Shirin Yaki Da Korona

Imrana Abdullahi Kaduna
A kokarinsa na nunawa jama’a irin yadda ya dace a kare kai domin gujewa kamuwa da cutar Covid 19 da ake kira Korona Sanata Uba Sani mai wakiltar kaduna ta tsakiya ya Sanya safar hannu da kuma takunkumin Bali da hanci domin kowa ya fahimci yadda lamarin yakamata ya kasance.

Sauran hanyoyin sun hada da wanke hannu a kai akai da kuma kiyaye wa da cakuduwar mutane a wuri daya da dai sauransu.

About andiya

Check Also

Gwamna Dauda Lawal Ya Amince Da Aikin Hanyar Magami Zuwa Dan Sadau Mai Kilomita 108

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da aikin hanyar Magami zuwa Ɗansadau mai tsawon …

Leave a Reply

Your email address will not be published.