Daga Imrana Abdullahi Daukacin jiga- jigai madu ruwa da tsaki da ke fada a ji a tarayyar Najeriya da yankin arewa maso Yamma da suka kasance yayan jam’iyyar APC sun zartar da hukuncin daukar matakin bai daya na goyon bayan shugaba Bola Ahmad Tinubu da kuma dukkan Gwamnonin yankin da …
Read More »GWAMNAN ZAMFARA YA KARƁI BAƘUNCIN SHUGABANNIN HUKUMAR RAYA YANKIN AREWA MASO YAMMA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa ayyukan Hukumar Raya Yankin Arewa maso Yamma sun yi daidai da ajandoji shida na ceton da gwamnatin sa ke da su. Gwamnan ya karbi baƙuncin shugabannin Hukumar Raya Yankin Arewa maso Yamma yayin da suka kai masa …
Read More »Ayu Zai Iya Kai PDP Ga Nasara, Mutum Ne Mai Basira Shugaba Ne Mai Biyayya: Yan PDP Arewa Maso Yamma
Daga Imrana Abdullahi Gamayyar kungiyoyi kwararru na jam’iyyar PDP masu kokarin tabbatar da zaman lafiya ( PDPCUP) sun bayyana shugaban jam’iyyar PDP na kasa Dokta Iuorchia Ayu, a matsayin jajirtaccen mutum wanda keda kwarewar da zai kai jam’iyyar ga Tudun muntsira na nasara. Zai kuma iya fitar da jam’iyyar daga …
Read More »