Biyo bayan rashin ganin jinjirin wata a daukacin tarayyar Najeriya ya sa mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Dokta Sa’ad Abubakar ya sanar da ranar Laraba mai zuwa a matsayin ranar da za ta zama babbar Sallah a Najeriya wato dai karshen watan Azumin Ramadana kenan na Bana. Kamar dai yadda …
Read More »AN GA WATAN AZUMIN RAMADANA A KADUNA DA KATSINA
DAGA IMRANA ABDULLAHI Bayanan da muke samu daga Jihar Kaduna da Katsina sun tabbatar da cewa an ga watan Azumin Ramadana a garuruwan Daura, Katsina Funtuwa da cikin garin Kaduna. Kamar yadda kuka karanta a cikin wannan labarin na cewa an ga watan Azumin Ramadana a garuruwa da yawa …
Read More »Zan Yi Karatun Azumin Ramadana Ne A Bauchi – Shaikh Dahiru Bauchi
Kamar yadda dimbin al’umma a ciki da wajen Nijeriya suka dade suna jiran samun matsaya game da karatun da shaikh Dahiru Usman Bauchi ke gudanarwa a kowace shekara a lokacin watan Azumin Ramadana a yanzu an samu cimma matsaya game da Tafsirin bana wanda Sheikh Dahiru Bauchi ya saba yi …
Read More »