Daga Imrana Abdullahi Dokta Ibrahim Balarabe Musa, madakin kaya Walin Guga kuma Dulban Kilba, babban dan marigayin ne,jim kadan bayan kammala addu’ar cewa ya yi da jama’a Za Su Yi Kamarsa marigayi Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa, Da An Zauna Lafiya, domin mafi yawan lokuta ma hatta kudin da ya dace …
Read More »Igbo Community Condoled Nigerians
Igbo Community Condoled Nigerians The Igbo Community Welfare Association Kaduna state has condoled the government and people of the state over the demised of the former Governor of the defunt Kaduna state, late Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa. State Chairman of the Association, Barrister Christ Nnoli who led other leaders of …
Read More »Da Kazo Harabar Gidan Marigayi Balarabe Musa Ma Wa’azi Ne Mai Fadakarwa
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana rayuwar marigayi Abdulkadir Balarabe Musa a matsayin rayuwa mai cike da abin ko yi. Tambuwal ya ce hakika duk wani shugaban siyasa da mai mulki ya tabbatar da yin ko yi da irin yadda marigayin ya yi rayuwarsa mai …
Read More »Hakika Balarabe Musa Ya Yi Wa Kasa Aiki – Mohammadu Sanusi II
Hakika Balarabe Musa Ya Yi Wa Kasa Aiki – Mohammadu Sanusi II Mustapha Imrana Abdullahi Mai martaba tsohon Sarkin Kano Alhaji Muhammadu Sanusi II ya bayyana marigayi tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna Kaduna Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa a matsayin mutumin da ya bautawa kasa baki daya. Mai martaban ya bayyana …
Read More »Marigayi Balarabe Musa Mutum Ne Mai Gaskiya Da Aiki Tukuru Domin Ci Gaban Kasa
Imrana Abdullahi An Bayyana tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna marigayi Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa, a matsayin mutum mai Gaskiya, Juriya da rikon Amana. Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Kaduna Alhaji Lawal Sama’ila Yakawada ya bayyana hakan lokacin da yazo gaisuwar rasuwar marigayin a gidansa da ke layin Aliyu Turaki …
Read More »Gwamnonin Arewa Sun Ji Kunya ?
Gwamnonin Arewa Sun Ji Kunya ? Mustapha Imrana Abdullahi Wani dan jam’iyyar APC a Jihar Kaduna ya bayyana abin da Gwamnonin arewacin Nijeriya suka yi a matsayin abin kunya na rashin zuwa Sallar Jana’izar ta tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa. Alhaji Yahaya Ji Sambo ne ya …
Read More »An Yi Rashin Babban Gwarzo Mai Kishin Kasa – Ramalan Yero
An Yi Rashin Babban Gwarzo Mai Kishin Kasa – Ramalan Yero Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Alhaji Muktar Ramalan Yero ( Dallatun Zazzau) ya bayyana rasuwar tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna Abdulkadir Balarabe Musa a matsayin wani babban rashin da zai yi wahalar cikewa. Tsohon Gwamna Mukatar Ramalan …
Read More »Late Balarabe Musa, a dogged , rare, Democrat, Patriot, Nationalist, says Wamakko
Late Balarabe Musa, a dogged , rare, Democrat, Patriot, Nationalist, says Wamakko The Chairman of the Senate Committee on Defence and Deputy Chairman, Senate Committee on Anti Corruption,Senator Aliyu Magatakarda Wamakko, has described the late second Republic Governor of the old Kaduna State, Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa, as a dogged …
Read More »Allah Ya Yi Wa Alhaji Balarabe Musa Rasuwa
Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu a halin yanzu daga cikin garin Kaduna na cewa tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa, ya rasu. Bayanin rasuwar tasa ya fito daga tsohon ssnatan yankin Kaduna ta tsakiya kwamared Shehu Sani da ya rubuta sanarwar mutuwar a shafinsa na tuwita …
Read More »