Zulum’s reputation high at United Nations – Under Secretary The United Nations under Secretary-General for Safety and Security, Mr. Gilles Michaud was in Maiduguri, Borno State on Tuesday, for on the spot humanitarian needs assessment, and to meet the state Governor, Prof. Babagana Umara Zulum. Mr Gilles who paid a …
Read More »Gwamna Zulum Ya Aikewa Majalisar Dokoki Sunayen Mutane Uku
Gwamna Zulum Ya Aikewa Majalisar Dokoki Sunayen Mutane Uku Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya zabi mutane uku da za su yi aiki a hukumar kula da ayyukan majalisar dokokin Jihar. Mutanen uku sun hada da Bukar Malam Bura, Aliyu Mamman Kachallah da kuma Aliwa …
Read More »Gwamna Zulum Ya Ziyarci Hukumar Raba Dai-dai Ta Kasa
Gwamna Zulum Ya Ziyarci Hukumar Raba Dai-dai Ta Kasa Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno Banagana Umara Zullum ya kai ziyara hukumar raba dai-dai ta kasa inda ya bukaci hukumar ta bayar da muhimmanci ga yan asalin Jihar wajen daukar aiki. Gwamna Farfesa Banagana Umara Zullum lokacin da ya kai …
Read More »Gwamna Zulum Ya Bayar Da Umarnin A Dauki Likitoci 40
Gwamna Zulum Ya Bayar Da Umarnin A Dauki Likitoci 40 Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zullum, na ganin ya samar da ingantaccen tsarin kula da lafiyar jama’a ya bayar da umarnin kara daukar Likitoci 40 da kuma amincewa da a fadada asibitin Kwararru. Gwamnan da …
Read More »Allah Ya Yi Wa Mahaifin Honarabul Abdurrahman Ahmed Bundi Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Mahaifin Honarabul Abdurrahman Ahmed Bundi Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Abdulrahman Ahmad Bundi, shi ne mai bayar da shawara na musamman ga Gwamnan Jihar Borno Farfesa Injiniya Babagana Umara Zullum, a kan harkokin kafafen sadarwar zamani. Allah ya karbi ran mahaifin Abdurrahman Ahmed Bundi ne da safiyar …
Read More »Gwamnatin Borno Ta Amince Da Kashe Kudi Biliyan 6, Ayyuka 18
Gwamnatin Borno Ta Amince Da Kashe Kudi Biliyan 6, Ayyuka 18 Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Borno karkashin jagorancin Gwamna Babagana Umara Zullum a ranar Laraba ta amince da a kashe kudi naira biliyan shida domin aiwatar da ayyuka Goma sha Takwas (18) da kuma ayyukan kula da harkokin tsaro …
Read More »43! A Massacre Too Many
43! A massacre too many. The Sir Ahmadu Bello Memorial Foundation unreservedly condemns the brutal slaughter of not less than 43 rice farmers in Borno state. The slaughter of innocent victims in their farmland should not be taken lightly, every effort must be taken to ensure that the perpetrators are …
Read More »Zulum Ya Raba Wa Mutane 5,000 Kayan Abinci A Jere
Zulum Ya Raba Wa Mutane 5,000 Kayan Abinci A Jere Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum a ranar Alhamis da ta gabata ya ziyarci wadansu al’ummomi uku da ke karamar hukumar Jere, inda ya duba rabon kayan abinci ga al’umma dubu 5,000 marasa galihu. A lokacin ziyarar ya …
Read More »