Mustapha Imrana Abdullahi Gamayyar kungiyoyin fafutukar kare muradun mutanen arewacin Najeriya, CNG sun bayyana goyon bayansu da irin kalaman kungiyar Dattawan arewacin Najeriya ke yi, ta hannun mai magana da yawun kungiyar, Dokta Hakeem Baba – Ahmad cewa yankin arewacin Najeriya zai yi amfani da karfin kuri’ar da yake da …
Read More »