Daga Imrana Abdullahi Bayan kammala Babban Taron shekara shekara da Ake yi na masu ruwa da tsaki da dukkan mambobin da suka yi rajistar Zama mambobin Kasuwar duniyar kasa da kasa da ke Kaduna, Jim Kadan bayan kammala Taron sai aka Zabi sababbin shugabannin da za su ja ragamar …
Read More »Za A Fara Kasuwar Duniya Ta Kaduna Ranar Juma’a 14 Ga Watan Fabrairu 2025
Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga Gwamnatin tarayyar Najeriya karkashin jagorancin Bola Ahmed Tinubu da ta duba yuwuwar rage harajin da ake cajin Kamfanoni da sauran masu sana’o’i a fadin kasa baki daya domin a samu ci gaban tattalin arzikin kasa. Alhaji Faruk Suleiman shugaban kwamitin shirya kasuwar duniya …
Read More »An Rantsar Da Ishaya Idi Sabon Shugaban Kasuwar Duniya Ta Kaduna
Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin al’amura sun ci gaba da tafiya kamar yadda ya dace hakan ta Sanya aka gudanar da zaben sababbin shugabannin da za su ci gaba da jan ragamar tafiyar da kasuwar duniyar kasa da kasa da ke garin Kaduna karkashin jagorancin Mista Ishaya Idi, …
Read More »
THESHIELD Garkuwa