DAGA IMRANA ABDULLAHI An bukaci Gwamnatin tarayya ta hannun Gwamnan babban Bankin Najeriya da ta sake duba irin yadda ake aiwatar da batun canza Fasalin kudi a duk fadin kasar baki daya. Amir na kungiyar habbaka al’amuran addinin Islama ta (MICA) Dokta Suleiman ne ya yi wannan kiran lokacin da …
Read More »Sake Fasalin Naira: Mun Bi Tsarin Doka Da Tanajin Babban Bankin Kasa Ne – Babban Bankin Najeriya
Bayanan da ke fitowa daga babban birnin tarayyar Najeriya ABUJA na cewa, sabanin irin yadda ministar kudi, kasafin kudi da tsare – tsare, Zainab Ahmad, ta ce wai ba su da masaniyar cewa babban Bankin Najeriya (CBN) sai sake Fasalin takardun kudin Kasar guda uku, amma babban …
Read More »