…Alhaji Garba Tukur Idris Nadabo Ne Sabon Makaman Bakori Bayanan da muka samu na cewa Mai martaba Sarkin Katsina ya nada Alhaji Garba Tukur Nadabo matsayin sabon makaman Katsina Hakimin Bakori da ke Jihar Katsina domin ya maye gurbin wanda aka sauke a kwanan baya. Bayanan da muka samu sun …
Read More »Sarkin Katsina Ya Tabbatar Ma Sagir Abdullahi Inde Da Sarkin Musawan Katsina
Sarkin Katsina Ya Tabbatar Ma Sagir Abdullahi Inde Da Sarkin Musawan Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Maimartaba Sarkin Katsina Alhaji Dokta Abdulmumini Kabir Usman CFR ya tabbatar ma Alhaji Sagir Abdullahi Inde da ake kira (Bature) da Sarautar SARKIN MUSAWAN KATSINA hakimin Musawa. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata …
Read More »An Nada Sabon Hakimin Faskari A Jihar Katsina
Mustapha Imrana Abdullahi Maimartaba Sarkin Katsina Alhaji Dr AbdulMumin Kabir Usman ya amince da nadin Malam Aminu Tukur Usman Sa’idu a matsayin sabon Sarkin Yamman Katsina Hakimin Faskari. Malam Aminu dai ya gaji Mahaifin shi ne, Alhaji Muhammadu Tukur Usman Sa’idu wanda Allah Ya yi ma rasuwa ranar Juma’a 24 …
Read More »