Worried by the high incidence of drugs and substance abuse and its harmful effects on the youths, as well as its potential security threat in Jaba Local Government and Kwoi in particular, the management of Emerald Deluxe Inn Limited has concluded plans to launch a pilot scheme to create …
Read More »Yan Bindiga Sun Sace Sarki Kpop Ham Mai Daraja Ta Daya
Mustapha Imrana Abdullahi Rahotannin da muke samun a halin yanzu daga Jihar Kaduna na cewa yan bindiga sun sace wani Sarki mai daraja ta daya Kpop Ham, Dokta Jonathan Danladi Gyet Maude (JP, OON) wanda sanannen Sarki ne kuma jagoran al’ummar Jaba cikin Jihar Kaduna. Rahotannin da muke samu na …
Read More »Zan Samar Da Ingantacciyar Kasuwar Cinikin Citta Ta Zamani A Jaba – Godfrey Gayya
Zan Samar Da Ingantacciyar Kasuwar Cinikin Citta Ta Zamani A Jaba – Godfrey Gayya Imrana Abdullahi Mai neman jam’iyyar PDP ta tsayar da shi takarar shugabancin karamar hukumar Jaba a Jihar Kaduna Honarabul Godfrey Gayya ya bayyana cewa idan ya lashe zabe zai gina katafariyar kasuwar cinikin Citta …
Read More »