Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana mutuwar Shugaban Bankin Acces, Herbert Wigwe, a matsayin babban rashi ga harkar banki a Nijeriya. Idan dai ba a manta ba, Herbert Wigwe ya mutu tare da matarsa da ɗansa a wani hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu a California kusa …
Read More »JAMI’A TA TABBATA A FUNTUWA – HONARABUL ABUBAKAR DANDUME
DAGA IMRANA ABDULLAHI Honarabul Abubakar Muhammad dan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Funtuwa da Dandume ya bayar da tabbacin cewa batun da ake yi na jami’ar kimiyyar kiwon lafiya da Gwamnatin tarayya ta kirkira tabbas an kammala magana za ta zauna a Funtuwa don haka kowa ya …
Read More »Domin daidaito, adalci, Gwamna Radda ya amince da Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Tarayya da ta kasance a Funtua
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya karbi bakuncin tawagar hadin gwiwar al’ummar Funtua (Community-based Organisation) domin ziyara ta musamman a ranar Laraba, 5 ga watan Yuli, 2023, a masaukin Gwamnan Jihar Katsina dake Birnin Tarayya Abuja. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar da …
Read More »BA MU JI DADIN YAJIN AIKIN MALAMAN JAMI’A BA – HARUNA DANJUMA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Kungiyar iyaye da malaman makaranta ‘PTA’ ta kasa a tarayyar Najeriya ta bayyana rashin jin dadinsu da matakin da kungiyar malaman jami’a suka dauka na karin lokacin yajin aikin da suka kwashe wata daya su na yi kuma yanzu suka kara tsawaitawa da watanni biyu Alhaji Haruna …
Read More »Yan bindiga Sun Sake Kashe Daliban Jami’ar Greenfield Biyu
Yan bindiga Sun Sake Kashe Daliban Jami’ar Greenfield Biyu Mustapha Imrana Abdullahi A wani labari mai abin ban takaici, da jami’an tsaro suka shaidawa Gwamnatin Jihar Kaduna sun ce sun samu gano karin Gawa biyu ta daliban jami’ar Greenfield mai zaman kanta da ke Kaduna a yau ranar Litinin 26 …
Read More »Yan bindiga Sun Kai Hari Jami’ar Greenfield Da Ke Kaduna
Yan bindiga Sun Kai Hari Jami’ar Greenfield Da Ke Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da ke fitowa daga Jihar Kaduna na cewa wadansu yan bindiga sun kai hari a Daren jiya ga jami’a mai zaman kanta ta Greenfield da kan hanyar Abuja daga cikin garin Kaduna. Bayanan da Gwamnatin Jihar …
Read More »Bafarawa Ya Kusa Kammala Jami’ar Karatun Kur’ani A Shinkafi
Bafarawa Ya Kusa Kammala Jami’ar Karatun Kur’ani A Shinkafi Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da wakilinmu ya samu daga wani babban hadimin tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa na cewa kadan ya rage slamic University for Qur’anic Studies a kammala ginin jami’ar karatun Alkur’ani da ke garin Shinkafi a …
Read More »Za A Kafa Harsashin Ginin Jami’ar Karaduwa – Nura Khalil
Za A Kafa Harsashin Ginin Jami’ar Karaduwa – Nura Khalil Mustapha Imrana Abdullahi Wani mai kishin al’ummar Jihar Katsina da arewacin N8jeriya baki daya kuma shahararren dan siyasa da ya yi takarar neman kujerar Gwamnan Jihar Katsina ya tabbatar da cewa nan ba da jimawa ba za a kafa harsashin …
Read More »