An Yi Wa Yan Dako Kyakkyawan Tsari A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Barista Muhammad Sani Suleiman, shi ne sakataren hukumar kula da kasuwanni ta Jihar Kaduna ya bayyana cewa a kokarin Gwamnatin Jihar na ganin ta kare dukiyar jama’a yasa aka yi tsarin yi wa dukkan wani mai sana’ar yin …
Read More »Gwamnatin Jigawa Ta Yafewa Kananan Masana’antu Haraji
Imrana Abdullahi Kwamishinan kudi na Jihar Jigawa Babangida Umar Gantsa ya bayyana cewa Gwamnatin Jihar karkashin jagorancin Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ta yafewa daukacin kanana da matsakaitan masana’antu Jihar kudin haraji na tsawon shekara daya. Kamar dai yadda Kwamishinan ya bayyana cewa an yi wannan tsari ne domin samar wa …
Read More »Jihar Taraba Na Kan Gaba Wajen Ma’adinai – Yusu Tanimu Njeke
Mustapha Imrana Abdullahi An bayyana Jihar Taraba a matsayin Jihar da ke kan gaba wajen zaman lafiya da kuma ma’adanan karkashin kasa. Kwamishinan ciniki da masana’antu na Jihar Taraba Honarabul Yusuf Tanimu Njeke ne ya bayyana hakan lokacin da yake ganawa da manema labarai a rumfar Jihar Taraba a kasuwar …
Read More »Za’A Kafa Bankin Micro- Finance A Sakkwato, An Raba Biliyan 1 Matsayin Bashi Mai Sauki
Daga Imrana Kaduna Gwamnatin Jihar Sakkwato karkashin jagorancin Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ta rabar da naira biliyan daya ga masu Tireda da masu sana’o’in hannu a duk fadin Jihar. An dai yi wannan rabon kudin ne ga wadanda suka dace a wurin kaddamar da bankin Micro Finance na Jihar, an …
Read More »Yan Majalisar Dattawa Sun Tattauna Yadda Za a Farfado Da Masana’antu – Uba Sani
Imrana Abdullahi Ssnatan da ke wakiltar yankin kaduna ta tsakiya sanata Uba Sani ya bayyana cewa sun tattauna da wadansu wakilan kungiyar masu masana’antu da suka kai masu ziyara a ofishin shugaban majalisar Dattawa Alhaji Ahmed Lawan. Sanata Uba Sani ya ci gaba da bayanin cewa sun dai tattauna a …
Read More »Kwamitin Gwamnatin Kaduna Ya Kai Ziyarar Aiki Bakin Dogo
A Kaduna, Imrana Abdullahi Gabanin fara aikin kasuwar bakindogo da ke cikin garin kaduna tawagar kwamitin da aka kafa domin aikin rage cinkoso ya ziyarci kasuwar bakin dogo. Shi dai wannan kwamitin na karkashin jagorancin kwamishinar ma’aikatar gidaje da bunkasa birane masaniyar harkar taswirar Zane Zane Fausat Ibikunle, sun tabbatar …
Read More »