Daga Imrana Abdullahi Kotun koli a tarayyar Najeriya ta bayyana Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani a Matsayin wanda ya lashe zaben Gwamnan Jihar, kotun ta yanke hukuncin ne a yau Juma’a. Kotun mai Alkalai biyar baki dayansu sula yi watsi da daukaka karar da mai gamayya Mohammed Isa …
Read More »Kotun Koli Ta Tabbatar Da Dauda Lawal A Matsayin Dan takarar Gwamnan PDP A Jihar Zamfara
Kotun Koli a tarayyar Najeriy ta tabbatar da Dauda Lawal a matsayin dan takarar Gwamna karkashin jam’iyyar PDP a Jihar Zamfara. Wannan tabbatacciyar magana ta zo ne a ranar sati,domin gudanar da zaben Gwamnoni a ranar 18 ga watan Maris kamar yadda hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta …
Read More »Yayan PDP Na Murna Da Sake Duban Shari’ar Shugaban Kasa A Kotun Koli
Daga Imrana Kaduna Wanda ya samar da kungiyar Deservation.org, kuma Darakta Janar Dakta Sani Adamu, ya jinjinawa shugaban Jam’iyyar PDP na kasa Prince Uche Secondus da daukacin shugabancin jam’iyyar baki daya bisa irin yadda suka bukaci kotun koli da ta sake duba hukuncin da ta yanke a shari’a tsakanin dan …
Read More »