An Kashe Mutum 7, Shanu 712 Da Tumaki 138 – Miyatti Allah Mustapha Imrana Abdullahi Shugabannin kungiyar Fulani ta Miyatti Allah ta kasa reshen Jihar Kaduna karkashin jagorancin Haruna Usman Tugga, sun bayyana cewa duk da irin kokarin da suke yi domin ganin an samu zaman lafiya tsakanin al’ummar Fulani …
Read More »An Bayyana Rikicin Kudancin Kaduna Da Cewa Ya Haifar Da Talauci, Lalacewar Tattalin Arzikin Yankin
Imrana Abdullahi Yayan Kungiyar musulmi yan asalin Kudancin Kaduna karkashin kungiyar Muslim Youth Foundation Of Southern Kaduna ne suka bayyana hakan a karshen taron tattaunawar da suka gudanar a Kaduna. A cikin wata sanarwar da suka fitar bayan kammala taron tattaunawar a kan yankin Kudancin Kaduna, Kabiru Muhammad, wanda shi …
Read More »Kudancin Kaduna: Shugaban Yan Sanda Ya Bada Umarnin Aiki Da Doka
Imrana Abdullahi Shugaban yan sanda na kasar tarayyar Nijeriya ya yi kira ga daukacin jama’a da su ci gaba da bayar da cikakken hadin kai da goyon baya ga jami’an tsaro baki daya domin ganin dokar hana fita da aka kafa ta yi tasiri. A kokarin ganin an dawo da …
Read More »Karamar Hukumar Kajuru ba a kudancin Kaduna take ba – Miyetti Allah
Musa Sunusi Abdullahi Shugaban Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah na kasa reshen kudancin Kaduna Alhaji Abdulhamid Musa Albarka ya ce akwai bukatar sake duba lamarin da ake nufi da kudancin Kaduna ganin yadda wasu ke yawan ambaton an yi rikici a kudancin Kaduna a duk lokacin da wani abu …
Read More »