Imrana Abdullahi An bayyana jam’iyyar Lebo a matsayin wadda za ta tabbatar da samar da sabuwar Najeriya domin ci gaban kasa tare da al’ummarta baki daya. Injiniya Micheal Auta, wanda ke takarar neman zama dan majalisar Dattawa daga yankin Kudancin Kaduna, ya bayyana hakan a wajen wani gagarumin taron yayan …
Read More »
THESHIELD Garkuwa