Home / Tag Archives: Motoci

Tag Archives: Motoci

Rundunar Yan Sanda Ta Kama Barayin Mota Biyu (2)

Rundunar Yan Sanda Ta Kama Barayin Mota Biyu (2) Mustapha Imrana Abdullahi Rundunar Yan Sanda ta kasa reshen Jihar Kaduna karkashin jagorancin kwamishinan yan Sanda UM Muri ta bayyana cewa ta samu nasarar kama wadansu da ake yi wa zargi da satar motoci biyu. Rundunar ta bayyana hakan ne a …

Read More »

GWAMNAN BAUCHI YA RABA KEKE NAPEP DA MOTOCI

Mustapha Imrana Abdullahi Gwamna Bala Muhammad Abdulkadir na Jihar Bauchi ya sake raba keke NAPEP  guda dari 655 a karo na biyu da Motocin Sufuri 154 don inganta yanayin harkan Sufuri a jihar. Gwamnan a lokacin da yake raba kayan a Bauchi, ya ce wannan raba Ababen hawa na daya’ …

Read More »