Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga daukacin al’ummar Musulmi da su kara himmatuwa wajen hadin kai da taimakon kansu da kansu Shaikh Yusuf Sambo Rigachikun ne ya yi wannan kiran jim kadan bayan kammala rufe wa’azin watan Ramadana na Bana da ya gudana a Masallacin …
Read More »Burina Hada Kan Al’umma A Samu Zaman Lafiya – Shetima Yerima
Daga Imrana Abdullahi A kokarin da yake yi na ganin an samar da dawamammen zaman lafiya a tsakanin al’ummar Musulmi da Kirista, fitaccen dan gwagwarmayar kwatar wa jama’a hakkinsu kuma mai neman tsayawa takarar Sanatan Kaduna ta tsakiya a Jihar Kaduna Kwamared Shetima Usman Yerima, ya shirya wa Musulmi …
Read More »Lokaci Ya Yi Da Za Mu Hadu Domin Tabbatar Da Zaman Lafiya- Fasto Buru
Lokaci Ya Yi Da Za Mu Hadu Domin Tabbatar Da Zaman Lafiya- Fasto Buru Imrana Abdullahi Fasto Yohanna YD Biru, shugaban cibiyar kokarin samar da zaman lafiya da dai- daitawa tsakanin Juna ta kasa ya bayyana cewa lokaci ya yi da dukkan jama’a ba tare da nuna bambance bambance ba …
Read More »An Bayyana Rikicin Kudancin Kaduna Da Cewa Ya Haifar Da Talauci, Lalacewar Tattalin Arzikin Yankin
Imrana Abdullahi Yayan Kungiyar musulmi yan asalin Kudancin Kaduna karkashin kungiyar Muslim Youth Foundation Of Southern Kaduna ne suka bayyana hakan a karshen taron tattaunawar da suka gudanar a Kaduna. A cikin wata sanarwar da suka fitar bayan kammala taron tattaunawar a kan yankin Kudancin Kaduna, Kabiru Muhammad, wanda shi …
Read More »
THESHIELD Garkuwa