Wani hadarin Jirgin ruwan Kwale kwale ya halaka mutane 26 da suka mutu a hatsarin jirgin ruwa a kauyen Gbajibo da ke karamar hukumar Mokwa a jihar Neja. An tattaro cewa, kwale-kwalen da ke dauke da fasinjoji kusan 100 daga kauyukan Gbajibo, Ekwa, da Yan-kede, ya kife ne da safiyar …
Read More »Matsalar Tsaro: Gwamnonin Jihohin Neja Da Zamfara Sun Tattauna Da Ribadu
Daga Imrana Abdullahi Gwamnonin Zamfara da Neja, a ranar Alhamis, sun ziyarci mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkar tsaro, Mallam Nuhu Ribadu. Gwamna Dokta Dausa Lawal ya kai wannan ziyarar ne tare da gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago a ƙoƙarinsu na samar da ingantacciyar zaman lafiya a jihohinsu. …
Read More »Gwamnan Neja Ya Amince Da Rusa Hukumomi, Ma’aikatun Gwamnati A Jihar
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Neja, Umar Bago ya amince da Rusa wasu hukumomi da Ma’aikatun Gwamnatin Jihar. Sanarwar da Sakataren Gwamnatin Jihar Abubakar Usman ya fitar a ranar Litinin, ta kuma sanar da soke duk wasu nade-naden siyasa da aka yi kafin ranar 29 ga Mayu, 2023. A cewar …
Read More »Allah Ya Yi Wa Farfesa Na Farko Likitan Dabbobi A Arewacin Nijeriya Rasuwa
Imrana Abdullahi Allah ya yi wa farfarsa na farko masanin maganin Dabbobi a yankin Arwwacin Nijeriya kuma mutum na farko a cikin al’ummar Nufawa daga Jihar Neja da ya zama farfesa wato Farfesa Shehu Bida Marafan Nupe rasuwa.
Read More »Gwamnatin Jihar Neja Ta Haramta Dukkan Wata Zanga Zanga
Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Neja ta sanar da cewa ta hana dukkan wata nau’in Zanga Zanga a fadin Jihar baki daya. Bayanin hakan ma kunshe ne a cikin wata takardar da ke dauke da sa hannun jami’in yada labarai a ofishin sakataren Gwamnatin Jihar Lawal Tanko da aka rabawa manema …
Read More »Matane Ya Jajantawa Iyalan Marigayi Hassan Kolo
Matane Ya Jajantawa Iyalan Marigayi Hassan Kolo Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda wata sanarwa da ke dauke da sa hannun jami’in yada labarai a ofishin Sakataren Gwamnatin Jihar Neja ta bayyana cewa Alhaji Ahmed Ibrahim Matane ya bayyana matukar alhininsa tare da jajantawa Iyalan marigayi Alhaji Hassan Kolo da ya …
Read More »Yan Bindiga Sun Kashe Yan Sa Kai 17 A Neja
Imrana Abdullahi Rahotannin da muke samu daga Jihar Neja a arewacin tarayyar Nijeriya bayanin cewa akalla mutane 17 masu ayyukan sa kai domin tabbatar da tsaro aka halaka Kamar dai yadda rahotannin suka tabbatar cewa lamarin dai ya faru ne a Dukku da ke karamar hukumar Rijau a lokacin da …
Read More »