Daga Imrana Abdullahi Mataimakin Shugaban Kwamitin Majalisar Wakilai Mai Kula da masaukin bakin Al’ummomi kuma Dan majalisa mai wakiltar mazabar Kaduna ta Kudu Honarabul Malam Abdulkarim Hussaini Ahmed (Mai Kero), ya mika ta’aziyya ga Dan takarar Shugabancin Jam’iyyar PDP na Karamar Hukumar Kaduna ta Kudu, a zaben da ya gabata …
Read More »PDP Lost National Ex – officio, Magaji Alhassan (Boss)
The information we are getting from Zaria local government in Kaduna State confirms that Magaji Alhassan who is nicknamed (Boss) has left the People democratic party (PDP) He explained his departure in a letter he wrote to the Acting Chairman of the PDP in his constituency of Kwarbai in Zaria, …
Read More »Kansilolin PDP 19 Tare Da Magoya Bayansu Dubu Hamsin Sun Koma APC A Kaduna
…”Muna yin kira ga Isa Ashiru Ya Hada Kai Da Gwamna Uba Sani A Ciyar Da Jihar Kaduna Gaba Daga Imrana Andullahi Isyaku Ishaya Duci, kansila ne mai wakiltar mazabar Yelwa da ke karamar hukumar Chikun a Jihar Kaduna da ya gabatar da jawabi a madadin sauran kansilolin ya …
Read More »Shugaban Matasan PDP Na Shiyyar Arewa Maso Yamma Ya Yabawa Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar Wazirin Adamawa Dan Takarar jam’iyyar PDP Na Shugaban kasa a 2023
Shugaban Matasan PDP Na Shiyyar Arewa Maso Yamma Ya Yabawa Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar Wazirin Adamawa Dan Takarar jam’iyyar PDP Na Shugaban kasa a 2023 Shugaban matasan jam’iyyar PDP na shiyyar Arewa maso Yamma Alhaji Atiku Muhammad Yabo Sarkin Yakin Yabo, ya fito fili ya yabawa irin …
Read More »PDP Northwest Zonal Youth Leader Atiku Yabo Commends Governor Dauda Lawal On Achievement In 100 Days
A People’s Democratic Party PDP North west zonal Youth leader who wishes the Governor of Zamfara state Dr Dauda Lawal and all Zamfara people good luck and see their development, Alhaji Atiku Muhammad Yabo, the Sarkin Yakin Yabo, stressed his appeal to the people of Zamfara …
Read More »Mukhtari Shagari quits PDP for APC, picks membership card
By Suleiman Adamu, Sokoto Former Minister of Water Resources and one time deputy governor of Sokoto state , Barrister Mukhtari Shagari has formally dumped opposition People’s Democratic Party(PDP) for the All Progressives Congress (APC). Shagari who was a front line member and one of the founding fathers of the …
Read More »Mai Magana Da Yawun Isa Ashiru Ya Koma APC
Ficewar jama’a na kunno kai a jam’iyyar PDP a Kaduna, yayin da wasu fitattun ‘ya’yan jam’iyyar ke shirin ficewa daga jam’iyyar kwata-kwata. Al’amarin ya kara fitowa fili ne a ranar Juma’a yayin da fitaccen mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben jam’iyyar, Alhaji Yakubu Lere, ya yi murabus daga …
Read More »Jam’iyyar PDP ta zabi Hon Yusuf Dingyadi a matsayin wakili na kwamitin musamman a kan yan jarida da watsa labarai na zaben gwamnoni a jihohin Bayelsa, Kogi da Imo
Daga Imrana Abdullahi Jam’iyyar PDP ta Kasa ta baiyana nadin Honarabul Yusuf Abubakar Dingyadi a matsayin wakili a cikin kwamitin musamman da zai lura da harakokin hulda da yan jaridu da Watsa labarai na zaben gwamnonin jihohin Bayelsa, Kogi da Imo wanda ake sa ran gudanarwa a tsakanin watanin Nuwamba …
Read More »APC’S CONSPIRACY OF SILENCE OVER THE CARNAGE IN SOKOTO STATE
….Due to the nonchalant attitude of the Sokoto Governor and his administration The People’s Democratic Party ( PDP) in Sokoto State is viewing with alarm, the incessant loss of innocent lives and disruption of the socioeconomic survival of citizens, especially in the Eastern part of our dear state …
Read More »A NEW PASTIME FOR THE PDP IN SOKOTO STATE.
By Imrana Abdullahi, Kaduna North west Nigeria We in the Sokoto State APC have observed that the new Opposition Party in Sokoto State the PDP, is making frantic efforts these past few weeks, to remain relevant. In a statement Signed by HON. ISA SADIQ ACIDA, (Turakin Acida) state chairman made …
Read More »