Home / Tag Archives: rasuwa (page 3)

Tag Archives: rasuwa

Allah Ya Yi Wa Kanar Aminu Isa Kontagora Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Kanar Aminu Isa Kontagora Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Sakataren Gwamnatin Jihar Neja Ahmed Ibrahim Matane ya bayyana kaduwarsa da jin rasuwar tsohon Gwamnan Jihohin Kano da Benuwai kanar Aminu Isa Kontagora, ritaya. Kanar Aminu Isa Kontagora ya rasu ne a Abuja bayan fama da gajeruwar rashin …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Shaikh Ahmad Lemu Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Shaikh Ahmad Lemu Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda aka samu sanarwa daga Nuruddeen Lemu a madadin iyalan Shaikh Dokta Ahmad Lemu cewa Allah ya yi masa Rasuwa a safiyar yau a garin Minna na Jihar Neja a tarayyar Nijeriya. Kamar dai yadda sanarwar ta bayyana …

Read More »

Tsohon Shugaban Kasar Nijar Tandja Mamadou Ya Rasu

Imrana Abdullahi A cikin wata sanarwa ce da aka karanta a kafar talabijin ta gwamnatin jamhuriyar Nijar ta bayyana rasuwar tsohon shugaban kasar malam Tandja Mamadou. Tuni dai gwamnatin kasar karkashin jagorancin shugaban Issoufou Mahamadou ta mika sakon ta’aziyarta ga ‘yan kasar da iyalan tsohon shugaban kasar tare da ayyana …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Alhaji Balarabe Musa Rasuwa

 Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu a halin yanzu daga cikin garin Kaduna na cewa tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa, ya rasu. Bayanin rasuwar tasa ya fito daga tsohon ssnatan yankin Kaduna ta tsakiya kwamared Shehu Sani da ya rubuta sanarwar mutuwar a shafinsa na tuwita …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Dan Iyan Zazzau Yusuf Ladan Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Dan Iyan Zazzau Yusuf Ladan Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Allah Ya Yi Wa Alhaji Yusuf Ladan Dan Iyan Zazzau rasuwa, ya rasu ne bayan yar gajeruwar rashin lafiya ya rasu ne da safiyar yau Talata a gidansa da ke layin Maiduguri cikin garin Kaduna. Mai shekaru …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Ali Kwara Azare Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Ali Kwara Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da ke fitowa daga Jihar Bauchi na cewa Allah ya yi wa fitaccen mafaraucin nan da ke kama yan fashi da makami Alhaji Ali Kwara rasuwa. Alhaji Lamara Garba Azare wanda ya bayyana cewa sun yi makarantar sakandare tare …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Barista Inuwa Abdulkadir rasuwa

Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Sakkwato mahaifar marigayin sun tabbatar da rasuwarsa a safiyar yau Litinin. Ya rasu yana da shekaru 54 kuma kafin rasuwarsa ya taba zama minista a tarayyar Nijeriya kuma ya rike matsayin mukamin mataimakin shugaban jam’iyyar APC na shiyyar Arewa maso Yamma.

Read More »