Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da wakilin mu ya tattara na bayanin cewa layin wayar hannu na MTN ya dauke a unguwannin Mando da Rigachikun da ke karamar hukumar Igabi a cikin Jihar Kaduna. Bayanan da muka tattara daga wajen jama’ar wannan yankin sun bayyanawa wakilin mu cewa lamarin baya rasa …
Read More »Wadansu Yan Bindiga Sun Kashe Mace Mai Ciki, Sun Sace Mijinta A Kaduna
Imrana Abdullahi Wadansu masu satar mutane sun sace wata mata mai ciki inda suka kashe ta a ranar Talata da Yamma a Unguwar Rigachikun garin Kaduna. Wata majiya daga wurin da lamarin ya faru ta shaida mana cewa Matar tare da mijinta an sace su daga gidansu. Kamar yadda majiyarmu …
Read More »Fito Na Fito Da Gwamnati Bashi A Tsarin Musulunci – Shaikh Sambo Rigachikun
Fito Na Fito Da Gwamnati Bashi A Tsarin Musulunci – Shaikh Sambo Rigachikun Mustapha Imrana Abdullahi Sanannen Malamin addinin Musulunci mataimakin shugaban kungiyar Izala ta kasa bangaren Jos Shaikh Yusuf Sambo Rigachikun ya bayyana cewa ba dai dai bane yin fito na fito, Zanga Zanga ko yi wa Gwamnati tawaye. …
Read More »Gadar Rugachikun Kusa Da Kasuwar Duniya Ta Kaduna Ta Lalace
Imrana Abdullahi Kamar yadda zaku iya gani a cikin hotunan da ke cikin wannan labarin Gadar da ke dai dai Kasuwar duniya ta kasa da kasa da ke Kaduna ta lalace sakamakon ruwan sama mai nauyi da ake yi a wannan Daminar. Ita dai wannan Gadar tana da matukar amfani …
Read More »Kotun Ta Fi Da Gidanka Ta Ci Shaikh Yusuf Sambo Tarar Naira Dubu 10 A Kaduna
Imrana Abdullahi Shahararren Malamin addinin Musulunci shaikh Muhammad Yusuf Sambo Rigachikun ya tabbatar wa manema labarai cewa wata kotun ta fi da gidanka ta ci tararsa tare da Dansa naira dubu 10 a kaduna. Shaikh Yusuf Sambo ya bayyana cewa ya samu gayyata ne daga gidan Rediyon Jihar Kaduna ( …
Read More »