Ana Gayyatar Daukacin Jama’a Da Su Halarci Nadin Sabon Sarkin Zazzau Mustapha Imrana Abdullahi Babban kwamitin shirye shiryen baiwa Sabon Sarkin Zazzau mai martaba Jakada Nuhu Bamalli na 19, Sandar mulki karkashin jagorancin kwamishina ma’aikatar kananan hukumomi da masarautun gargajiya Alhaji Jafaru Sani, na gayyatar daukacin al’umma da su halarci …
Read More »Zamu Rike Dukkan Gidajen Sarauta Bisa Amana – Sarkin Zazzau
Zamu Rike Dukkan Gidajen Sarauta Bisa Amana – Sarkin Zazzau Mustapha Imrana Abdullahi Sabon Sarkin Zazzau mai martaba Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli ya bayyana cewa zai ci gaba da rikon daukacin gidajen da suka hadu suka yi sarautar Zazzau bisa gaskiya da amana Mai martaba Sarkin Zazzau ya bayyana hakan …
Read More »KDSG appoints Ahmed Nuhu Bamalli as Emir of Zazzau
KDSG appoints Ahmed Nuhu Bamalli as Emir of Zazzau The Governor of Kaduna State, Malam Nasir El-Rufai, has approved the appointment of Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli as the 19th Emir of Zazzau. He succeeds HRH Alh. (Dr.) Shehu Idris who died on Sunday, 20th September 2020 after reigning for 45 …
Read More »Ina Jiran Masu Zaben Sarki Su Aiko Da Sunayen Ne
Ina Jiran Masu Zaben Sarki Su Aiko Da Sunayen Ne Imrana Abdullahi GWAMNAN Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El Rufa’i ya fito fili ya bayyana cewa lallai ya lura mutane da dama sun zuba ido kan wanda zai zama sabon Sarkin Zazzau, kuma saboda haka yayi addu’a Allah ya baiwa …
Read More »Gwamna Matawalle Ya Nada Sabon Sarkin Kauran Namoda
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Bello Mohammed ( Matawallen Maradun) MON, ya tabbatar da nadin Alhaji Sanusi Mohammed a matsayin sabon Sarkin Kauran Namoda. Amincewa ta biyo bayan irin shawarar da majalisar zaben Sarki a masarautar Kauran Namoda ta bayar ne kamar yadda yake kunshe a cikin kundin tsarin dokokin …
Read More »