A matsayin batun tattauna wa a game da shekarar 2027 da sannu a hankali ke Kara kusantowa al’ummar yankin Kaduna ta tsakiya, wani suna ne da ke zuwa a gare du da a koda yaushe suke tattaunawa a kansa tsakanin Matasan,shugabannin al’umma da kuma lokacin tattaunawar …
Read More »Kungiyar AYCF Ta Soki Batun Kokarin Mayar Da Birnin Tarayya Abuja Baya
Daga Imrana Abdullahi Kungiyar tuntuba ta matasan arewacin Najeriya (AYCF), da ke kan gaba wajen kare muradun al’umma marasa galihu da kasa baki daya, ta bayyana da kakkausan lafazi inda ta yi Allah wadai da kokarin mayar da babban birnin tarayyar Najeriya koma baya, ta hanyar mayar da wadansu muhimman …
Read More »Ka Rabu Da Matawalle Daga Batun Gazawarka, Kungiyar AYCF Ta Gargadi Gwamnan Zamfara
Kungiyar tuntuba ta matasan arewacin Najeriya karkashin jagorancin shugaba na kasa Shettima Yerima ta yi gargadi ga Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal a kan cewa ya dace ya rabu da ministan tsaro Muhammad Bello Matawalle a game da batun gazawarsa a wajen yin jagorancin Jihar. Kamar yadda kungiyar ta …
Read More »
THESHIELD Garkuwa