…sun fara shirye shiryen sake zaben Uba Sani da Bola Ahmed Tinubu Daga Imrana Abdullahi A kokarin da Kungiyar APC Ciki Da Waje keyi na ganin an sake zaben Gwamna Sanata Uba Sani da kuma shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a yau ranar Talata 17 ga watan Maris, 2026 kungiyar …
Read More »Sanata Wamakko Ya Bukaci Jama’a Su Bunkasa Noma Da Samar Da Masana’antu
Daga Imrana Abdullahi Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya yi kira ga daukacin yan Najeriya da su mayar da hankali a kan batun bunkasa Noma da samar da masana’antu da nufin bunkasa tattalin arziki da ci gaban kasa. Dan majalisar Dattawa Wamakko ya yi wannan kiran ne a Sakkwato a lokacin …
Read More »Gwamnatin Jihar Katsina Ta Dau Mataki A kan Masu Boye Shinkafa
Daga Imrana Abdullahi Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana damuwarta kan abin da wasu ‘yan kasuwa masu sayar da shinkafa a jihar ke yi, inda suka koma yin babakere. Wannan ci gaban ya zo ne bayan rufe dukkan iyakokin Jamhuriyar Nijar bayan juyin mulkin da aka yi a kasar da ke …
Read More »Masu Zuba Jari Daga Kasar Sin Za Su Yi Noman Shinkafa Hekta 10,000 A Yobe
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Wasu gungun masu zuba jari na kasar Sin za su noma hekta 10,000 na noman shinkafa a wani gwaji na aikin noma a jihar Yobe. Mista Yung Wang, shugaban kungiyar ne ya bayyana hakan a lokacin da ya kai ziyarar ban girma ga …
Read More »ZA A KAFA KAMFANONIN TAKI, SHINKAFA A KATSINA
Daga Taskar Labarai Wasu matasa masu kishin jihar Katsina sun yunkuro dan kafa wani katafaren kamfanin Taki a jihar Katsina. Kamfanin wanda yanzu haka an kammala ginin shi da yin nisa da saka kayan aiki ana aikin shi ne a Funtua, inda yanki ne na noma sosai da kuma wasu …
Read More »
THESHIELD Garkuwa