Daga Imrana Abdullahi A kokarinsa na ganin ya ci gaba da tallafawa dimbin al’umma Mata da Matasa Abdul’aziz Abubakar da ake yi wa lakabi da Kaka ya tabbatar wa da jama’a cewa zai ninka dukkan kokarin taimakon da yake yi wa al’umma idan ya samu damar zama dan majalisar …
Read More »Ba Zan Tsaya Takara Ba – Muntari Lawal
Mustapha Imrana Abdullahi Alhaji Muntari Lawal ya fito fili ya bayyana cewa babu inda ya ta ba cewa ya na son tsayawa takarar neman wata kujera. Alhaji Muntari Lawal ya Karyata batun zai tsaya takara ne a lokacin da yake ganawa da manema labarai a Katsina. Muntari Lawal ya …
Read More »2023: Dokta Harris Jibril Mukeson Ya Tsaya Takarar Gwmanan Jihar Kaduna
Daga Wakilin mu A Jihar Kaduna Shugaban Kungiyar Harris Support Organization (HSO) ta kasa, Umar Faruk Magume yace bisa la’akari da kasancewar Jihar Kaduna cibiyar ilmi da wayewa a Najeriya, kuma cibiyar arewacin Najeriya, ya cancanci a ce wanda zai gaji mulkin jihar ya zama haziqin nutum mai fasaha, sannan …
Read More »An Samu Yan Takara Masu Ta’ammali Da Miyagun Kwayoyi A Kano
An Samu Yan Takara Masu Ta’ammali Da Miyagun Kwayoyi A Kano Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin ganin an tace harkokin siyasa daga masu shan kwayoyi a zaben da za a yi na kananan hukumomi a Jihar Kano yasa Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta NDLEA ta yi gwajin …
Read More »
THESHIELD Garkuwa