Home / KUNGIYOYI / Yadda Kungiyar Like Mines Social Development Innitiatives Ke Aiwatar Da Ayyukanta

Yadda Kungiyar Like Mines Social Development Innitiatives Ke Aiwatar Da Ayyukanta

A wadannan hotuna zaku iya ganin irin yadda shugabar kungiyar Hajiya Hauwa’u  Mai Jidda Jidda, take shiga yankunan karkara domin koyawa mata karatun Boko da kuma taimaka masu da abin wanke hannu domin yaki da cutar Korona da ta addabi duniya baki daya.

A wannan hoton za a iya ganin shugabar kungiyar LMSDI Hauwa’u Mai Jidda Jidda tana mikawa matan kayan amfanin yau da kullum.
Ga Mai Jidda Jidda nan tana rubuce rubuce yadda abubuwa za su kasance domin samun saukin aiwatarwa.
Jerin matan da suke amfana da ayyukan kungiyar Like Mines Social Development Innitiatives kenan.
Za a iya ganin irin yadda kungiyar Hauwa’u Mai Jidda Jidda take shiga har cikin gidaje a yankunan karkara domin inganta rayuwar jama’a.

About andiya

Check Also

YAN GUDUN HIJIRA SUN YI ROKO GA GWAMNATI

...A Bikin Ranar Yara Ta Duniya :Yan Gudun hijira A Kaduna Sun Yi Roko Ga …

Leave a Reply

Your email address will not be published.