Home / Labarai / Yan Bindiga Sun Sake Dalibai 15 A Zamfara

Yan Bindiga Sun Sake Dalibai 15 A Zamfara

Mustapha Imrana Abdullahi
Bayanan da muke samu daga Jihar Zamfara na cewa wadansu yan bindiga sun sace daliban makarantar koyon aikin Noma da ke garin Bakura.
Kamar yadda rahotannin suka bayyana cewa dalibai Goma sha biyar (15) ne yan bindigar suka sace.
Sai dai a wata majiyar da ba mu tabbatar da sahihancin bayanin ba na cewa wadansu mutane da suka hada da yan gadi sun rasa rayukansu.
Za mi ci gaba da kawo maku yadda labarin yake kasancewa…

About andiya

Check Also

Majalisa Ce Ta Bambanta Dimokuradiyya Da Mulkin Karfa Karfa – Ado Doguwa

  …Sai An Ba Kananan hukumomi Yancinsu   Bashir Bello majalisar Abuja Honarabul Alhassan Ado …

Leave a Reply

Your email address will not be published.