Imrana Abdullahi Hukumar da ke fafutukar yaki da masu kokarin karya tattalin arzikin kasa da cin hanci da karbar rashawa da kuma al’amuran da suka shafi kudi shiyyar Sakkwato sun samu nasarar Damke wadansu yan kasar Chaina biyu da suka yi kokarin bayar da cin hanci miliyan Dari ga shugaban …
Read More »Daily Archives: May 12, 2020
Batun Nadin Ibrahim Gambari Ban San Maganar Ba – Garba Shehu
Imrana Abdullahi Biyo bayan irin yadda ake ta yayatawa a kafafen Sada zumunta cewa wai shugaba Muhammadu Buhari na tarayyar Nijeriya ya nada Furofesa Ibrahim Gambari a matsayin shugaban ma’aikatan Ofishinsa. Hakan ta sa aka tuntubi mai magana da yawun shugaban kasar Malam Garba Shehu inda manema labarai suka aika …
Read More »Jihar Zamfara Ta Rasa Manyan Sakatarori Biyu
Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Zamfara ta rasa wadansu mutane biyu masu matsayin manyan sakatarori sakamakon dan takaitaccen Ciwo. Manyan sakatarorin sun hada da Alhaji Yawale Dango, wanda ke aiki a ofishin shugaban ma’aikatan Jihar sa Alhaji Ahmed Sale, da ke aiki a ma’aikatar gidaje da bunkasa yankunan karkara. Sale dai …
Read More »Tazargade Ce Maganin Korona Da Aka Kawo Daga Madagaska – Inji Garba Shehu
Imrana Abdullahi An bayyana Tazargade a matsayin maganin da kasar Madagaska ta ba Nijeriya domin a gyada a matsayin maganin cutar Korona. Mai magana da yawun shugaban kasa a kan harkokin yada labarai Malam Garba Shehu ne ya bayyana hakan a lokacin da yake yi wa kafar yada labarai ta …
Read More »Gwamnatin Jihar Kano Ta Kara Dokar Hana Fita Da Sati Daya
Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Dakta Abdullahi Umar Ganduje ta bayyana batun kara dokar hana fita da sati daya. Gwamnatin ta bayyana cewa ta yi hakan ne bayan tattaunawa da masu ruwa da tsaki a kan batun lafiya da kuma fada a ji daga bangaren Gwamnatin tarayya. Bayanin …
Read More »
THESHIELD Garkuwa