Home / 2020 / May (page 2)

Monthly Archives: May 2020

An Yi Karamar Sallah A Cikin Yanayin Ba Sabun Ba

 Mustapha Imrana Abdullahi ne ya rubuta wannan Sabanin irin yadda aka saba yin bikin murnar karamar Sallah bayan kammala Azumin watan Ramadana, musamman a tarayyar Nijeriya an yi bikin ne a cikin wani yanayin da za a iya kiransa da mawuyacin hali kasancewar a wasu jihohi irin Kaduna ko taron …

Read More »

An Kara Dokar Hana Fita A Kaduna Da Sati Biyu

Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna Dakta Hadiza Balarabe, ta bayyana wa al’ummar Jihar cewa ta kara Sanya dokar hana fita da sati biyu. A cikin sanarwar da ta fitar ta yi godiya ga al’ummar Jihar Kaduna bisa irin yadda suka yi biyayya a kwanaki 60 wato tsawon watanni 2 da aka …

Read More »

Masari Ya Bada Umarnin Ci Gaba Da Dokar Hana Fita

Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina ya bayar da umarnin ci gaba da aiwatar da dokar hana fita a garuruwan Katsina, Batagarawa da Daura. Kamar dai yadda aka Sani wadannan kananan hukumomi daman can suna cikin dokar hana fita lokaci mai tsawo domin yaki da cutar Covid – 19 da ale …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Sardaunan Matasan Nijeriya Rasuwa

” Allah ya yi wa Alhaji Mohammed Ibrahim Musa Gashash  ( Sardaunan Matasan Nijeriya ) kuma shugaban kungiyar Tranquility Movement”. Rasuwa. Kamar yadda majiyarmu ta tabbatar mana cewa ya rasu yana da shekaru 71 a duniya. Kamar yadda majiyarmu ta bayyana mana cewa yar gajeruwar rashin lafiya ce ya yi …

Read More »