Home / 2022 / December / 25

Daily Archives: December 25, 2022

ZA MU MAGANCE MATSALAR HIZBURRAHIM FUNTUWA – SARKIN MUSULMI

  Daga Hussaini Yero, Funtua Mai alfarma sarkin Musulmi Alhaji Sa’adu Abubakar ya dau Alwashin magance matsalar Makarantar Madarasatu Ziburahim karkashin jagorancin zawuyar Shek Abubakar Alti Funtuwa da ke cikin Jihar Katsina.   Sarkin ya bayyana haka ne a lokacin bikin yaye dalibai mahadata Al’kur’ani da saukar sa a yau …

Read More »

A AREWACIN NAJERIYA AKWAI JAGORANCI – MUHAMMAD ALI

….A hana yawon barace – baracen kananan yara a duk fadin Najeriya DAGA IMRANA ABDULLAHI DAN takarar neman kujerar Sanatan Kaduna ta tsakiya Honarabul Muhammad Ali ya bayyana yankin arewacin Najeriya a matsayin wurin da ke zaune kara zuba ba tare da samun shugabannin da za su yi masa jagoranci …

Read More »