Daga: Shuaibu Idris Miqati mni Barka da yamma ga ‘yan jarida da daukacin al’umma. Za ku tuna cewa watanni kadan da suka gabata, sakamakon rikice-rikicen da suka dabaibaye Jam’iyyar PDP, da dama daga cikinmu muka fice daga jam’iyyar. Wasu sun koma jam’iyyar APC mai mulki, yayin da wasu da dama …
Read More »
THESHIELD Garkuwa