Home / Labarai / Allah Ya Yi Wa Mahaifiyar Shugaban Zakka Muhammad Lawal Maidoki Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Mahaifiyar Shugaban Zakka Muhammad Lawal Maidoki Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Mahaifiyar Shugaban Zakka Muhammad Lawal Maidoki Rasuwa
Mustapha Imrana Abdullahi
Bauanan da muke samu daga Jihar Sakkwato na cewa Allah ya yi wa Mahaifiyar shugaban hukumar Zakka na Jihar Malam Muhammad  Lawal Maidoki (sadaukin sakkwato) rasuwa.
Za a yi Sallar Jana’izata da Yammacin nan ranar Laraba 3 ga watan Fabrairu, 2021 a masallacin Juma’a na Sarkin Musulmi Muhammadu Bello da ke Sakkwato.
Da fatan Allah ya gafarta mata ya albarkaci abin da ta bari.

About andiya

Check Also

An Rantsar Da Ishaya Idi Sabon Shugaban Kasuwar Duniya Ta Kaduna

  Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin al’amura sun ci gaba da tafiya kamar yadda …

Leave a Reply

Your email address will not be published.