Daga Imrana Abdullahi A gobe ne mataimakin shugaban kasar Najeriya Sanata Kashim Shettima zai isa Kano domin halartar bikin yayen daliban makarantar horar da ‘yan sandan Najeriya a Wudil. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa dauke da sa hannun babban sakataren yada labaran gwamnan jihar Kano Alhaji Abba …
Read More »Sojojin Najeriya Sun Ceto Tsohon Shugaban Kwalejin Ilimi Da ɗansa A Zamfara
Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin sun magance matsalar masu rike da bindiga ba tare da izini ba suka ta’addanci da satar mutane suna neman kudin fansa, Rundunr sojin Najeriya ta ce kubutar da tsohon shugaban kwalejin ilimi ta tarayya da ke Gusau Dakta Hassan Abubakar Augie tare da ɗansa …
Read More »Wamakko Ya Yi Wa Kananan Hukumomi Sokoto 3 Domin Magance Cutar Cizon Sauro
By; Imrana Abdullahi A kokarinsa na tabbatar da samun lafiya da kuma kawar da cutar zazzabin cizon sauro a cikin birnin Sakkwato, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya kaddamar da wani atisayen feshin maganin Sauro a yankin Sanatan Sakkwato ta Arewa. Atisayen na bana wanda aka ce zai gudana ne a …
Read More »Tsaron rayuka da dukiyoyin al’ummar jihar Katsina ne ke gabanmu – Gwamba Dikko
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda ya bayuana a ranar Juma’a 11 ga Agusta, 2023 cewa babu wani abin da gwamnatinsa ta sa a gaba kamar tsaron rayuka da dukiyoyin al’ummar jihar da ke zaune lungu da sako domin su koma barci da …
Read More »MASALLACI YA RUSHE YA KASHE 4, MUTANE 7 SUN JIKKATA A ZARIA
DAGA IMRANA ABDULLAHI Akalla masu ibada hudu ne ake fargabar sun mutu sannan wasu 7 sun jikkata yayin da wani bangare na babban masallacin Zaria ya rufta a yau Juma’a. Wani wanda ya tsira da ransa wanda ke yin ibada tare da wadanda abin ya shafa a cikin Masallacin, Malam …
Read More »GWAMNA DAUDA LAWAL YA ƘADDAMAR DA SHIRIN TSAFTACE MUHALLI NA ZAYOSAP
Daga Imrana Abdullahi Gwamna Dauda Lawal, a ranar Juma’a, ya ƙaddamar da Shirin tsaftace muhalli mai suna ‘Zamfara Youth Sanitation Programme’ (ZAYOSAP) domin tsaftace babban birnin Jihar Zamfara da kewaye. Gwamnan, a yayin bikin ƙaddamar da shirin a tsohon ɗakin taro na gidan gwamnati da ke Gusau, ya jaddada cewa …
Read More »Karancin Biredi Na Kara Yin Kamari A Zamfara
Daga Imrana Abdullahi Karancin biredi ya yi kamari a Jihar Zamfara yayin da gidajen biredi suka rufe saboda tashin farashin kayan masarufi. Kungiyar masu sayar da biredi reshen jihar Zamfara, ta koka kan yadda hauhawar farashin fulawa da sauran abubuwan da ake bukata don samar da biredi ya tilastawa gidajen …
Read More »Kungiyoyin Biyar Sun Bukaci Majalisar Dattawa Ta Tabbatar Da El – Rufa’I A Matsayin Minista
Daga Imrana Abdullahi Gamayyar kungiyoyi biyar masu zaman kansu da ba ruwansu da siyasa da ke wadansu abubuwa masu kama da Juna da suka hada da zamantakewa, tattalin arziki da al’adu a karkashin jagorancin kungiyar ci gaban Tudun Wada Zariya mai suna “Tudun Wada Zaria Sustainable Development Association” sun bayyanawa …
Read More »Wata Kotun A Kano Ta Soke Zaben Dan Majalisar Wakilai Na Tarauni
Daga Imrana Abdullahi Kotun sauraren kararrakin zabe ta Majalisar Dokoki a Jihar Kano ta soke zaben dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Tarauni, Muktar Yerima (NNPP) sskamakon takardar shaidar makaranta na jabu. Mai shigar da kara, Hafizu Kawu na jam’iyyar APC ya kalubalanci nasarar zaben Muktar Yerima wanda kotun ta …
Read More »PDP Executive Committee approved the replacement of Zonal Youth Leader
….The PDP Executive Committee has approved the replacement of Zonal Youth Leader By; Imrana Abdullahi, Northwest Nigeria Now the management committee of the People Democratic Party (PDP) has agreed and approves to replace the head of the youth of the North West with Hon. Atiku Muhammad Yabo. Now the management …
Read More »
THESHIELD Garkuwa