The Kaduna State Government welcomes the intensification of military operations against bandits in the State. The combined military teams of Operation Thunder Strike, Operation Whirl Punch and Nigerian Air Force’s Operation Gama Aiki, comprising units from the Nigerian Air Force and Nigerian Army, are presently carrying out joint operations against …
Read More »Kungiyar Kwadagon Jihar Kaduna Ta Tallafawa Marasa Karfi
Imrana Abdullahi Kungiyar kwadago ta kasa reshen Jihar Kaduna karkashin jagorancin kwamared Ayuba Magaji Suleiman, ta Tallafawa mabukata da ke cikin al’umma da kayan abinci domin rage radadin zaman gida da ake ciki a kokarin hana yaduwar cutar Covid – 19 da ake kira Korona da take addabar duniya. Kwamared …
Read More »Mahaifin Tabuwal Ya Rasu Yana Da Shekaru 96 A Duniya
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sakkwato ya yi rashin mahaifinsa wanda da ya shafe shekarru 96 a duniya, Shaikh Haruna Waziri Usman yaya ne ga mahaifin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal. Muhammad Bello mashawarci ga gwamna a kan harkokin yada labarai ya fitar da sanarwar rasuwar wadda aka rabawa manema …
Read More »Mutane Sun Dawo Daga Rakiyar Mu – Masari
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya bayar da shawara ga daukacin masu fada aji da su hanzarta daukar mataki ga ayyukan yan ta adda a duk fadin Kasar da su hanzarta yin abin da yakamat domin tabbatar da doka da oda a Jihar. Gwamnan yana magana ne lokacin …
Read More »An Cire Sakataren Hukumar Zakka, Da Mutane Biyu A Zamfara
Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Zamfara ta sallamu Sakataren hukumar Zakka tare da wadansu mutane biyu daga wurin aikinsu Su dai wadanda aka sallama aikin suna da mukamin Daraktoci ne a hukumar Zakka da wakafi ta Jihar, an kuma bayyana sallamar ne nan take. Wannan matakin dai an dauke shi ne …
Read More »Sanata Bello Mandiya Ya Jajantawa Al’umma
Imrana Abdullahi Sanata Bello Mandiya wakilin yankin Funtuwa da ake kira (Funtuwa Zone) a cikin Jihar katsina ya jajantawa al’umma tare da jan hankali a cikin yanayin da aka samu kai a ciki tun daga matsalar cutar Covid-19 da ake kira Korona da kuma masu satar jama’a domin neman kudin …
Read More »Tsohon Kwamishinan Ayyukan Jihar Kano Ya Harbu Da Cutar Korona
Imrana Abdullahi Tsohon kwamishinan ayyuka na Jihar Kano Mu’azu Magaji, wanda Gwamna Ganduje ya sallama daga aiki ya harbu da cutar Covid – 19 da ake kira Korona bairus. Tun a wannan lokacin dai bayanai sun nuna cewa kwamishinan ya rasa aikinsa ne bayan da ya rika nuna murna da …
Read More »Gwamna Matawalle Ya Nada Sabon Sarkin Kauran Namoda
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Bello Mohammed ( Matawallen Maradun) MON, ya tabbatar da nadin Alhaji Sanusi Mohammed a matsayin sabon Sarkin Kauran Namoda. Amincewa ta biyo bayan irin shawarar da majalisar zaben Sarki a masarautar Kauran Namoda ta bayar ne kamar yadda yake kunshe a cikin kundin tsarin dokokin …
Read More »Permission For Motorcycle And Keke Napep Under Conditions
The katsina state government has given permission for motorcycle and Keke Napep operators to continue running under certain conditions in the state . The state commissioner of information, culture and Home Affairs, Alhaji Abdulkareem Yahaya Sirika disclosed this during a press briefing held at government house katsina The commissioner explained …
Read More »Cutar Korona :Masari Ya Rufe Fadar Sarkin Daura
Sakamakon Matsalar kamuwar da mutane ke yi da cutar Covid- 19 da ake kira Korona yasa Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya bayar da umarnin rufe fadar mai martaba Sarkin Daura. Aminu Masari ya bayyana wa manema labarai a Katsina cewa an dauki samfurin Jinin mutane sama da …
Read More »