Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari zai halarci taron bitar da aka shiryawa Limaman masallatan Juma’a. Kamar yadda wata takardar sanarwar da mai magana da yawun Gwamnan Alhaji Abdu Labaran Malumfashi ya sanyawa hannu cewa za a yi taron bitar ne a gobe Talata 25, ha …
Read More »Za A Gina Katafaren Asibitin Gwamnatin Tarayya A Rigasa- Uba Sani
Mustapha Imrana Abdullahi Sanata mai wakiltar yankin Kaduna ta tsakiya Sanata Uba Sani, ya bayyana cewa akwai kyakkyawan tsarin da za a gina katafaren asibitin Gwamnatin tarayya a unguwar Rigasa. Sanata Uba Sani Sani shi ne shugaban kwamitin harkokin Bankuna da kudi tare da al’amuran harkokin bashin kasashen waje na …
Read More »Over Seven Thousand Students Failed Mock Examination In Sokoto
Seven thousand two hundred and twenty three (7,223) final year students in the State Public schools are not qualified for the State government registration of 2020 SSCE. Director examinations of the State Ministry for Basic and Secondary Education Malam Shehu Muhammad Lema announced this while commenting on the release of …
Read More »Masari Ya Rufe Wani Gidan Maganin Gargajiya A Dutsi
Imrana Andullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya rufe wani gidan da ake tsare da mutane da sunan ana yi masu maganin gargajiya a kauyen Tashar Wali cikin karamar hukumar Dutsi a Jihar katsina. Gwamnan a lokacin wata ziyarar da ya kai wurin bayan dawowarsa saga garin Daura …
Read More »Millennium Friends Alumni Hold Reunion Meeting in Kaduna
The former students of Department of Office Technology Management (Secretarial Studies) under aegis of Millennium Friends Alumni today converged in Kaduna to hold the second edition of the reunion meeting . The meeting attended by members across the states of Nigeria ,was organised to discuss progress and development of the …
Read More »Gawon Advocates The Need For Sustained Prsyers
Former head of state and convener of Nigeria Pray’s initiative General Yakubu Gawon has advocated the need for sustained prayers for improved security across the country. He gave the indication when led members of the Nigeria Pray’s on a courtesy visit to Bauchi state governor senator Bala Muhammad in the …
Read More »Za’A Kafa Bankin Micro- Finance A Sakkwato, An Raba Biliyan 1 Matsayin Bashi Mai Sauki
Daga Imrana Kaduna Gwamnatin Jihar Sakkwato karkashin jagorancin Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ta rabar da naira biliyan daya ga masu Tireda da masu sana’o’in hannu a duk fadin Jihar. An dai yi wannan rabon kudin ne ga wadanda suka dace a wurin kaddamar da bankin Micro Finance na Jihar, an …
Read More »KADUNA STATE COMMAND ARREST OF NOTORIOUS KIDNAPPERS AND RESCUE OF VICTIM
POLICE PRESS RELEASE Following a report received on 19/2/2020 at about 0030hrs, through DPO Kasuwar Magani on the alleged kidnap of one Hadiza Gambo ‘F’ 22yrs of Bungel Ladugga village in Kajuru L.G.A by some suspected Armed bandits to unknown destination, the Command promptly mobilized a team of detectives led …
Read More »Sokoto Establishes Micro-Finance Bank, Disburses N1 B Soft Loan
From Mohammed Salisu in Sokoto Sokoto Disburses Sokoto state government has disbursed an interest-free loan of N1 billion to traders and artisans in the state. The disbursement of the loan was done at the flag-off of the state micro finance bank in its effort to improve the lives …
Read More »Zan Yi Kokarin Warware Matsalar Kwalejin Kimiyya Da Fasaha Ta Kaduna
Alhaji Abba Anas Adamu, tsohon dalibi kuma tsohon Malami a makarantar Kwalejin kimiyya da Fasaha ta Gwamnatin tarayya da ke Kaduna wadannan na cikin manyan dalilan da suka bashi damar samun nasarar lashe zaben kungiyar tsofaffin daliban Kwalejin da aka yi dakin taron kwalejin a kaduna, ga dai yadda Tattaunawar …
Read More »