Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Kano na cewa kimanin dalibai dari 870 ne mataimakin shugaban majalisar dattawa Sanata Barau Jibrin daga jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya ya baiwa tallafin karatu. Shirin bayar da tallafin karatu, ga dalibai 870 na Jami’ar Yusuf Maitama Sule, …
Read More »Malamai Ne Kashin Bayan Samuwar Ilimi – Dikko Radda
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Dokta Dikko Umar Radda, ya bayyana Samuwar ingantattun malamai a dukkan makarantu a ko’ina a matsayin sahihiyar hangar samar da ilimi mai inganci. Gwamna Dikko Umar Radda ya bayyana hakan ne a cikin wata tattaunawar da ya yi da kafar yada labarai ta …
Read More »Gwamna Dikko Radda Ya Amince Da Daukar Malamai Sama Da Dubu Bakwai
Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Katsina na cewa Gwamna Malam Dikko Radda ya bada umarnin daukar malaman S-Power 7, 325 da suka ci jarabawa aiki na din din-din (permanent). Kamar yadda muka samu zantawa da wadansu mutane na cewa tun farko daman irin …
Read More »Gwamna Radda Ya Nada Sabon Shugaba, Sakatare, Membobin Hukumar Malamai ta Katsina
Daga Imrana Abdullahi Gwamna Dikko Umaru Radda ya amince da nadin Alh. Sada Ibrahim a matsayin Shugaban Hukumar Kula da Ayyukan Malamai ta Jihar Katsina, (Teachers Service Board). Wata sanarwa da Ibrahim Kaula Mohammed, mai magana da yawunsa ya fitar ta bayyana cewa Radda ya kuma amince da nadin wasu …
Read More »Sanata Barau Ya Ba Da Tallafin Karatu Ga ɗalibai Dari 628
Daga Imrana Abdullahi Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Sanata Barau Jibrin ya bayar da tallafin Naira dubu Hamsin (50,000) ga dalibai 628 na Jami’ar Bayero (BUK) da ke Kano. Sanata Barau Jibrin, mai wakiltar Kano ta Arewa a karkashin jam’iyyar, APC. Mataimaki na musamman ga mataimakin shugaban majalisar dattijai kan …
Read More »Sanata Sunday Marshal Katung Ya Kaddamar Da Bayar Da Tallafin Karatu Kashi Na Biyu
Daga Imrana Abdullahi Sanata mai wakiltar Kaduna ta Kudu Sanata kuma wanda ya kafa gidauniyar Marshall Katung Foundation (MKF), Sunday Marshall Katung ya amince da fara shirin bayar da tallafin karatu na karo na biyu na gidauniyar ga dalibai marasa galihu na manyan makarantu daga gundumar sa ta majalisar dattawa …
Read More »Gwamna Uba Sani Ya Cika Alkawari – Abdulrahman Zakariyya Usman
Daga Imrana Abdullahi An bayyana Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani a matsayin mutumin da ya cika alkawarin da ya dauka a cikin kasa da kwanaki dari da ya fara jagorancin Jihar Kaduna. Babban mai ba Gwamna Uba Sani shawara a kan harkokin addini Shaikh dan Shaikh Abdulrahman Zakariyya Usman …
Read More »Gwamna Radda ya Amince Da Kwalejin Funtuwa A Matsayin Matsugunnin Jami’ar Tarayya Ta Kimiyyar Lafiya Ta Katsina
Daga Imrana Abdullahi Domin saukaka gudanar da harkokin ilimi a sabuwar jami’ar gwamnatin tarayya ta kimiyar kiwon lafiya da aka kafa a Katsina, Gwamna Dikko Radda ya amince da amfani da Kwalejin Fasaha ta Gwamnati da ke Funtua, a matsayin wurin wuccin gadi ga wannan cibiyar ta musamman ta tarayya. …
Read More »MUNA YIN DIGIRI 17 A TSANGAYAR ILIMIN KARATU DAGA GIDA TA JAMI’AR AHMADU BELLO – FARFESA IBRAHIM SULE
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Farfesa Ibrahim Muhammad Sule Darakta ne na tsangayar yin karatun digiri daga gida (Distance learning centre) da ke karkashin jami’ar Ahmadu Bello Zariya, ya bayyana cewa suna yin digiri guda Goma sha Bakwai 17 da suke yi a wannan cibiyar ilimi da yake yi wa shugabanci. …
Read More »Jihar Zamfara na neman Taimako Daga TETFUND
Gwamnatin Jihar Zamfara ta roki asusun tallafawa manyan makarantu (TETFund) da ya taimaka domin bunkasa harkar ilimi a jihar. Gwamnan jihar Zamfara, Dakta Dauda Lawal ne ya yi wannan roko a wata ziyarar da ya kai wa babban sakataren hukumar, Sonny Echono, ranar Juma’a a Abuja, inda ya ce Zamfara …
Read More »