Sakamakon irin yadda duniya ke fama da batun Covid -19 da ake kira da Korona, lamarin da yasa Gwamnatin Jihar Kaduna ta kulle kasuwanni da suka hada da babbar kasuwar kaduna wato Kasuwar Shaikh Abubakar Gumi da ke cikin garin kaduna. Kamar yadda wakilinmu ya zagaya cikin garin kaduna ya …
Read More »Yan Kasuwar Kaduna Na Cikin Tagumi
Daga Imrana Abdullahi Kamar yadda aka Sani cewa cutar Korona Bairus ta addabi duniya baki daya, yasa Gwamnatin Jihar kaduna daukar irin matakin nan da ake cewa Gurguwar tsanya da wuri tare fara yin Tula domin kaucewa irin abin da ka iya zuwa a gaba. Daukar matakin kaucewa shiga yanayin …
Read More »KASUPDA Da Yan Kasuwar Bacci Sun Tattauna Har An Fara Tushe Kasuwar
Daga Imrana Abdullahi Tun bayan tattaunawar da aka yi tsakanin hukumar kula da tarin gine gine ta Jihar kaduna da kuma shugabannin yan kasuwar Bacci da ke garin Kaduna arewacin tarayyar Nijeriya tuni har hukumar ta fara aiwatar da aikinta domin samun damar yin gini na zamani a kasuwar. Rahotannin …
Read More »Jihar Taraba Na Kan Gaba Wajen Ma’adinai – Yusu Tanimu Njeke
Mustapha Imrana Abdullahi An bayyana Jihar Taraba a matsayin Jihar da ke kan gaba wajen zaman lafiya da kuma ma’adanan karkashin kasa. Kwamishinan ciniki da masana’antu na Jihar Taraba Honarabul Yusuf Tanimu Njeke ne ya bayyana hakan lokacin da yake ganawa da manema labarai a rumfar Jihar Taraba a kasuwar …
Read More »Za A Kara Bude Bankin Mortgage A Zariya Da Kano – Dankane
Daga Imrana Abdullahi Kaduna Wani daga cikin shugabannin Bankin gina gidaje na tarayyar Nijeriya Alhaji Umar Dankane Abdullahi, ya bayyana aniyar da suke da ita na bude karin ofishin Bankin a garuruwan Kano da Zariya cikin Jihar Kaduna domin jama’a su ci gaba da cin gajiyar ayyukan Bankin. Alhaji Umar …
Read More »Masari Ya Zo Na Daya A Kasuwar Duniya Ta Kaduna
Daga Imrana Abdullahi Kaduna Sakamakon irin kwazon da Gwamnatin Jihar Katsina ta nuna game da batun inganta harkokin ciniki da masana’antu a baki dayan Jihar da kasa baki daya yasa Gwamna Aminu Bello Masari a wannan shekarar ta 2020 ya halarci kasuwar duniya sa kansa inda ya yi wa duniya …
Read More »ZA A KAFA KAMFANONIN TAKI, SHINKAFA A KATSINA
Daga Taskar Labarai Wasu matasa masu kishin jihar Katsina sun yunkuro dan kafa wani katafaren kamfanin Taki a jihar Katsina. Kamfanin wanda yanzu haka an kammala ginin shi da yin nisa da saka kayan aiki ana aikin shi ne a Funtua, inda yanki ne na noma sosai da kuma wasu …
Read More »An Bude Kasuwar Duniya Ta Kaduna Karo Na 41
Daga Imrana Abdullahi Kaduna Ministan Ma’aikatar ciniki, masana’antu da zuba jari na tarayyar Nijeriya Otunba Niyi Adebayo, ya bayyana Gwamnatin kasar karkashin jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin gwamnatin da take kokari matuka domin kawar da duk wata matsala a harkar tsaro. Minista Otumba Niyi Adebayo ya bayyan hakan ne …
Read More »Hukumar AMCON Ta Karbe Kamfanin Buba Galadima Saboda Bashin Miliyan Dari Tara
Hukumar kula da bankuna a tarayyar Nijeriya AMCON ta kwace Gida da kamfanin Buba Galadima, wanda ya kasance a can baya makusancin shugaba Muhammadu Buhari ne na Nijeriya. Kamar yadda rahotannin suka nuna cewa an Karbe wadannan kadarorin ne saboda “wani bashin da ya kai miliyan dari Tara” (900). Jami’in …
Read More »Za’A Kafa Bankin Micro- Finance A Sakkwato, An Raba Biliyan 1 Matsayin Bashi Mai Sauki
Daga Imrana Kaduna Gwamnatin Jihar Sakkwato karkashin jagorancin Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ta rabar da naira biliyan daya ga masu Tireda da masu sana’o’in hannu a duk fadin Jihar. An dai yi wannan rabon kudin ne ga wadanda suka dace a wurin kaddamar da bankin Micro Finance na Jihar, an …
Read More »