Home / Kasuwanci (page 7)

Kasuwanci

An Karyata Zargin Da Ake Wa Kungiyar TOAN

An Karyata Zargin Da Ake Wa Kungiyar TOAN Imrana Abdullahi Shugabannin kungiyar masu Baburan haya masu kafa uku da ake kira “TOAN” reshen Jihar Kaduna sun Karyata zargin da ake yadawa cewa wai suna buga rasidin da suke Sayarwa yayan kungiyar a dukkan tashoshin da ake daukar fadinja. Sakataren kula …

Read More »

Za A Bude Babbar Kasuwar Kaduna Gobe Alhamis

 Imrana Abdullahi Kamar yadda zaku iya gani a cikin hoton da ke cikin labarin nan za a iya tabbatar da cewa tuni aka kammala shirye shiryen sake bude babbar kasuwar kaduna da ake kira Abubalar Gumi da ke tsakiyar birnin Kaduna. Ita dai wannan kasuwa an rufe ta ne tsawon …

Read More »

Kamfanin Google Zai Taimakawa Jaridun Yanar Gizo 16

 Imrana Abdullahi Kamfanin yanar Gizo na Google a karkashin sharinsa na Labaran Google Initiative, ya bayyana cewa zai taimakawa wadansu jaridun yanar Gizo guda Goma 16 da suke a tarayyar Nijeriya da suka hada da shahararriyar Jaridar Daily Nigerian da kudi. Ludovic Blecher, shi ne shugaban bangaren  labaran Google, ya …

Read More »

Gwamnatin Jigawa Ta Yafewa Kananan Masana’antu Haraji

Imrana Abdullahi Kwamishinan kudi na Jihar Jigawa Babangida Umar Gantsa ya bayyana cewa Gwamnatin Jihar karkashin jagorancin Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ta yafewa daukacin kanana da matsakaitan masana’antu Jihar kudin haraji na tsawon shekara daya. Kamar dai yadda Kwamishinan ya bayyana cewa an yi wannan tsari ne domin samar wa …

Read More »

Yan Kasuwa A Kaduna Suna Kwashe Kayansu

Sakamakon irin yadda duniya ke fama da batun Covid -19 da ake kira da Korona, lamarin da yasa Gwamnatin Jihar Kaduna ta kulle kasuwanni da suka hada da babbar kasuwar kaduna wato Kasuwar Shaikh Abubakar Gumi da ke cikin garin kaduna. Kamar yadda wakilinmu ya zagaya cikin garin kaduna ya …

Read More »