Jihar Bauchi ta kammala shirye-shiryen rabon ruwan zamzam ga maniyyatan da suka kammala aikin Hajjin daga ranar Laraba 20 ga Satumba, 2023. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwar da hukumar jin dadin alhazai ta jihar Bauchi ta fitar kan shirin raba ruwan zamzam ga mahajjatan jihar a shekarar …
Read More »Gwamnatin Kano ta kori Jami‘an ta biyu
Daga Imrana Abdullahi A wani matakin da Gwamnatin Jihar Kano ta dauka domin zama matakin gargadi ga masu sakin baki suna yin kalaman da suka ga dama yasa Gwamnatin jihar Kano ta sallami Kwamishinan Kasa na jihar Adamu Aliyu Kibiya da kuma mai bai wa Gwamna Shawara Kan Harkokin Matasa …
Read More »Tinubu Ya Nada Cardoso A Matsayin Sabon Gwamnan CBN
.... Ya maye gurbin mataimakin gwamna 4 na bankin koli Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Dokta Olayemi Michael Cardoso a matsayin sabon gwamnan babban bankin Najeriya CBN. A cewar wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasar, Ajuri Ngelale ya fitar a yammacin ranar Juma’ar nan, Cardoso …
Read More »UTRI Ta Yi Gangamin Wayar Wa Da Jama’a Kai Kan Kula Da Sauyin Yanayi – Hadiza Badamasi
…Mun Gyara Magunan Ruwa – Dokta Haire Hadiza Badamasi, babbar jami’a ce da ke aikin ganin an samu nasarar kiyaye muhalli ta hanyar kulawa da itatuwa musamman a cikin birane wato Urban tree revival initiative (UTRI), da ta yi wani taron gangamin al’umma Maza da Mata da suka zagaya cikin …
Read More »Na Kudiri Aniyar Aiki Tukuru Ga Al’ummar Katagum Da Dan Abin Da Nake Samu – ji Musa Azare,,
Daga Sani Gazas Chinade, Azare Shugaban riko na karamar hukumar Katagum a Jihar Bauchi, Alhaji Musa Ahmad Azare, ya bayyana kyakkyawan kudirinsa na gudanar da aiki tukuru ga al’ummarsa da dan abin da ake ba shi na kason wata-wata duk da irin girman da karamar hukumar ke da shi a …
Read More »Hatsarin Jirgin ruwa: Kakakin Majalisar Abbas ya yi alhinin wadanda abin ya shafa, ya nemi matakan kariya
Daga Imrana Abdullahi Kakakin majalisar wakilai Honarabul Abbas Tajudeen ya bayyana Alhini da bakin cikinsa dangane da hadurran kwale-kwale da aka yi a kasar a baya-bayan nan, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane da dama. Wata sanarwa da Musa Abdullahi Krishi, mashawarci na musamman kan harkokin yada labarai ga …
Read More »Gwamnatin Jihar Yobe Ta Hana Yin Amfani Da Motocin Gwamnati Domin Amfani Na Kashin Kai
Daga Imrana Abdullahi An hana jami’an gwamnati amfani da motocin hukuma don amfanin kansu a jihar Yobe da ke arewa maso gabashin Najeriya Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni jim kadan bayan ya jagoranci rantsar da sabbin sakatarorin dindindin guda tara da aka nada a ma’aikatan gwamnatin jihar. “A nan …
Read More »An Yi Gyara A Kan Dokar Zirga Zirgar Babura A Jihar Katsina
Dangane da kalubalen tsaro da ake fuskanta a baya-bayan nan a wasu kananan hukumomi a Jihar Katsina, ya sa Gwamnatin Jihar ta yi gyara a kan batun dokar Keke Napep da kuma Baburan hawa inda a yanzu dokar ta koma daga karfe 10 na Dare zuwa karfe 6 na safe. …
Read More »Mutane Su Rika Mika Korafi Ta Hanyar Da Ta Dace – Aliyu Waziri Dan marayan Zaki
Daga Imrana Abdullahi Alhaji Dokta Aliyu Muhammad Waziri dan marayan Zaki kuma Santurakin Tudun Wada Kaduna ya yi kira ga daukacin al’ummar Najeriya da su rika mika korafinsu ta inda ya dace domin samun warakar matsalolin da ake korafin a kansu. Dokta Aliyu Muhammad Waziri ya yi wannan kiran ne …
Read More »Hadarin kwale-kwale A Jihar Neja Ya Kashe Mutane 26
Wani hadarin Jirgin ruwan Kwale kwale ya halaka mutane 26 da suka mutu a hatsarin jirgin ruwa a kauyen Gbajibo da ke karamar hukumar Mokwa a jihar Neja. An tattaro cewa, kwale-kwalen da ke dauke da fasinjoji kusan 100 daga kauyukan Gbajibo, Ekwa, da Yan-kede, ya kife ne da safiyar …
Read More »